
Ga abin da ya kamata ku yi idan kun cike shirin matasa na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP)
Tuesday, April 1, 2025
Comment
Ga abin da ya kamata ku yi idan kun cike shirin matasa na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP)
Bankin Union Bank sun fara aikawa da sakonnin tes ga wadanda suka cike tallafin Gwamnatin Tarayya na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP).
Kamar yadda sakon ya nuna, ko da ba ka da asusu a Union Bank, za ka iya amfani da shi yanzu. Ana bukatar kowa ya shiga shafin yanar gizon Union Bank domin shigar da bayanai kamar: Lambar Shaidar Dan Kasa (NIN), BVN, da sauran bayanai. Wannan yana nuna cewa wannan shi ne mataki na gaba a tsarin tallafin.
Ga adireshin shafin yanar gizon da za ku shiga:
🔗https://www.unionbankng.com/yeidp/
Ku kasance tare da mu don samun karin bayani da sabbin abubuwan da ke faruwa!
0 Response to "Ga abin da ya kamata ku yi idan kun cike shirin matasa na Youth Economic Intervention and De-Radicalization Programme (YEIDEP)"
Post a Comment