
Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
Shirin New Incentives wani shiri ne mai alfarma da ke tallafawa marasa galihu, musamman don kare lafiyar yara da inganta rayuwar al’umma. Shirin yana bayar da rigakafi ga kananan yara da kuma tallafi wajen shawo kan kalubalen yau da kullum. Ana aiwatar da shirin a jihohin arewacin Najeriya kamar su: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi.
Kamar yadda muka yi muku alkawari a baya cewa za a bude shafin daukar sabbin ma’aikata, yanzu haka an bude dama ta musamman. Duba da wannan cigaba, haskenews.com.ng ta tattara bayanan ayyukan da aka bude a shafin New Incentives domin saukaka muku samun bayani da yin aiki da wannan gidauniya.
Wannan dama ce ta musamman ga matasa masu neman aiki da ke da sha’awar tallafa wa al’umma, musamman masu takardun shaida irin su: Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.
Sabbin Ayyuka da Aka Bude a Shirin New Incentives – Ka Duba Yanzu!
1. Monitoring and Learning Officer (MLO)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ac5613ef0fa5-1x-monitoring-and-learning-officer-mlo
2. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state
3. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state
4. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/1b0a4d9ed51a-field-officers-entry-level
5. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state
6. Field Officers
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/83533afe0983-field-officers-kano-state
7. 2x Supply-Side Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/19349457f976-2x-supply-side-officer
8. Multiple: Auditors (External)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/2577f1872855-multiple-auditors-external
9. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state
10. Assistant Field Managers - External Vacancy
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b8e6b722f7ed-assistant-field-managers-external-vacancy
11. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state
12. Assistant Field Managers - Internal Vacancy (Multiple)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6dead18c734d-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple
13. Auditors (Internal)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors-internal
14. 2x Senior Auditor (Internal Only)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-2x-senior-auditor-internal-only
15. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state
16. Field Officers (entry-level)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state
Amma babu link na zamfara
ReplyDeleteBabu link na borno state
ReplyDeleteBangani na jihar nasarawa ba?
ReplyDelete