
Samun Tallafin Kudi da Horo Kan Kasuwanci: Shirin YEIDEP na Gwamnatin Tarayya ga Matasa
Samun Tallafin Kudi da Horo Kan Kasuwanci: Shirin YEIDEP na Gwamnatin Tarayya ga Matasa
Assalamu Alaikum Matasa! Kuna da burin samun jari, rance, da horo kan kasuwanci? To, wannan dama ce ta musamman daga Gwamnatin Tarayya ta hanyar Youth Economic Intervention & De-radicalization Program (YEIDEP).
Wannan shiri an tsara shi ne don rage rashin aikin yi, bunkasa sana’o’in matasa, da samar da wata hanya mai dorewa ta dogaro da kai. Za ku samu horo kan kasuwanci, shawara daga kwararru, da kuma tallafin kuɗi don inganta rayuwarku.
Idan kuna da sha’awa, kada ku yi kasa a guiwa! Ku garzaya ku cike fom din neman shiga shirin nan ta hanyar danna nan.
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan tallafin latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa
Shafin cikewa kai tsaye: https://yeidep.org/registration.php
Kar ku bari wannan dama ta wuce ku! Raba wannan bayani domin matasa su amfana!
0 Response to "Samun Tallafin Kudi da Horo Kan Kasuwanci: Shirin YEIDEP na Gwamnatin Tarayya ga Matasa"
Post a Comment