
Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA) - Hanzarta Ka Cike
Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA) - Hanzarta Ka Cike
eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato "decision-making," a cikin al'umma.
A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:
1. Chief Accountant
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/537
2. Coordinator, Project Accountant
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/536
3. Talent & Performance Manager
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/539
4. Building Engineer/Construction Specialist
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/535
5. Associate Manager, Data/GIS Analyst
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/528
6. Senior Associate, GIS Data Analytics (Consultant)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/463
7. Senior Coordinator Data Analyst
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/544
8. Community Feedback, Outreach and Engagement Assistant
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/543
9. Field Monitors
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/540
10. Manager, Disease Prevention and Monitoring
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/503
11. Manager, Public Health Epidemiology
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/519
12. Protection, AAP and AAP Officers
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/542
13. State (Field) Coordinator
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/542
14. Lead Engineer - Front-end and Back-end
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/541
15. Senior Data Engineer
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/534
16. Senior Mobile Engineer (Android and iOS)
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/532
17. Research Scientist
- Latsa nan domin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/533 or https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/538
0 Response to "Masu takardun SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, da PhD, an bude shafin daukar ma'aikata a eHealth Africa (eHA) - Hanzarta Ka Cike"
Post a Comment