-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

121 Kalaman Soyayya

121 Kalaman Soyayya

121 Kalaman Soyayya 



Kin zama ni na Zama ke sila ta soyayya haduwar jini dani dake Allah ya hadamu acikin dare daya sai naga muna kama. Mai sukar kauna da so Ku kirashi da mahaukaci Domin bani masa uzuri ni kam mai sona idan nayi rashin ganinki a yini Guda ban iya Samun sukuni sannan duk wani mai son ki ba yadda zanyi inmasa uzuri dole in dauki damarar yaki ni Dashi komai girman sa bazan taba jin Shakkar yakarsa ba ai gwara inyi salon tsayawa in baki babbar kulawa Domin alkawali da alfahari nake a ko ina acikin yan mata banga kalarki ba buri na inga dangana da naki ana tsakar buki maza Har mata kowa sai kai kawo ake ana ta yin murnar auren Mu. Jinina da naki bazan boye miki ya Riga ya garwaye a wuri daya Wanda babu wani kwararrun likitocin da zasu iya fidda kwayar halitta acikinsa lalle duk likitan da yace zai iya gane banbancin jinina da naki tabbas yayi ganganci Domin idan na wuni na kwana banji muryarki ba dole zan shiga garari. Lalle zan bada shela zuwa ga maza da matan cikin gari Domin su gujema rabar ki sabida don ni aka yi ki. Ke mi na fada shin mi na taho ya zanyi kiyayya dake Domin da alaka ta da taki ta yanke na San na kare yawo muyi kokari Mu kushe karya Mu ba maras da kunya Domin shingi kama yake da gewaye masoyan sama idan ana Neman su dole ni dake Mu kasance acikin sahun farko. Idan kika fada bazan taba musu ba burin kowa kowane dare ya kasance mai kwanciya cikin gidansa Domin dare mahutar Bawa. Kin Riga kin zama yar gidana tunda ke kike bani cin safe na rana yar uwata in baki labari da kinyi wanka kamar dawisu kike a wajen ado sai inji gabaki daya kin yaye damuwa ta. Dawisu mai ado baki Layin zubar gado da kwalliya in dake to abar ado Domin dake nayo ado mai gargada a soyayyar ki ya tona rame yasha ruwa Domin soyayya ki ba'a mata garaje ke ta daban ce. Kisani akwai kwakwalwa acikin jikinmu ba banza ba sannan koda ruwan sama ya sauka ba Mutum yayi su ba balle a hanamu shiga Mu wataya. Jarin mai nema bazai wuce kudi ba Kuma idan mun shiga harka dole riba muke nema tarayya Wasu bata shiguwa a bata ta. Ba haushi nake ba ba kara ba ba Kuma kankanba nake yi ba ba Kuma karya ba lalle na sha gwagwarmaya nine ko kai babu mai iya yin wani abu a fannin soyayya musamman irin taki sannan ni ba kowa ba Dan talakan ne ni amma yau gashi ni ake kira sarki ta dalilin ki.


Inason kimini tsani bani sake don wani yai mini nuni dake lambar Mu ta soyayya kija ki dage sama Domin dangin rake shina Layin Zuma duk wani mai tsuma kada kidamu Dashi Domin babu mai mana Allah kai mana. Ubangiji ka haskaka lamurana kada masoyiyata ta bar ta kaina ayyukan ki ko yaushe su nake gabatawa gabanin nawa ayukkan nayi rokon Samun irinki tantabara yar alkawali duk nisa idan kika fita baki dawowa acikin garari duk nisa ina jaddada son ki harbi koda anyi shi zuwa gareki bazaki rikiceba sai kin dawo gareni tafiya mabudin ilimi kyawon bida shine aje komi kada kowace mace ta rabu dani sai ke yar alkawali. To ga lakani ke tantabara ta duk inda kike nine a kusa dake lalle kece tantabara ta Kuma mai farmaki ya kai Dan izigili. Da kalaman soyayya kika jani Har takai na zautu dake guna ke ce tsani kada kiyi mamakin mutuwa ta idan baki jani kika kaini birnin so ba na San bakimin gori duk lokacin da muka hadu Domin alkalami shine tushen duk wani marubuci ki hanamin inyi jinya ko Kuma kwalla kogi nika linkaya ina ido biyu da fuskarki Wasu ba kaunar Mu suke muna gudanar da soyayya ba amma basu San soyayya Allah ke dasa ta acikin zuciyar mai rai ba Domin baki guje mini don na San ke mata ce ta gari. Haske tankal amma gashi idaniya bata gani ba ko mai kushe idan yaga kalar fuskarki dole zai yaba ba Dashi bare ba kalma tafi masa Sara fasalin jiya Yaro yakan tuni da mafara. Babu abinda nake gudu idan muka haye tudu Kuma gashi yau mun Riga mun haura tudu mun take duk wani gangare duk wani mai son bata alakar Mu ya Riga ya tabbatar da ya makara.


Jiya nayi mafatrkin kin iso kusa dani sabida kusancin ki ba karamin Gudummuwa yake bani a zuciyata ba wannan dalilin yasa a duk Lokaci zuwa Lokaci zakaga ina ta Yawan mafakkayyen ki amma yanzu alhamdulillah na fara Samun kaina Domin a koda yaushe idan hanyar Tafiyar ki ta bishe ki kina biyowa a Bangaren anguwar Mu hakan shine dalilin da yasa yanzu ban wahala da zuciyata da wannan dalilin nake fakewa zuciya ta tasamu sukuni Domin na San babu yadda za'ayi Safiya ta Waye Har zuwa marece ban Samu ganinki ba. Lalle kin taka muhimmiyar rawar gani acikin rayuwata amma duk da haka bazan yadda in saki jiki wani yazo rana tsaka shiyimin tsakiyar da ba ruwa ba sabida na San halin dangin mata na yanzu zaka ga idan wani mai hannun kyauta mai Abin duniya yazo zaka ga ambashi kulawa fiye dakai da aka Saba Kuma koda ke bakida ra'ayin rabuwa dani can cikin dangin ki zaka Samu wata bara gurbi ta kawo kanta Acikin soyayyar Mu Domin ta bata mana alaka wannan dalilin yasa a kowane Lokaci nake rokon Allah a kowace irin Hulda shi hadani da mai sona na gaskiya Domin soyayyar gaskiya a wannan zamanin sai Wanda Allah ya yassarema nidai fatana in mallake ki Kuma mallaka ta Har Abadan abada.

0 Response to "121 Kalaman Soyayya"

Post a Comment