Kamfanin Tsebo Rapid Nigeria Limited Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Kamfanin Tsebo Rapid Nigeria Limited Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata
Kamfanin Sebo Rapid yana bayar da sabis na gyara da kula da kadarori (facilities management service provider) ga masu gidaje da masu haya a fadin Najeriya. Tare da ma’aikata sama da 200, mun zama gaba-gaba wajen yada sabuwar al’adar “kulawa da gyara” da ake kara fahimta a kasar nan.
Muna neman kwararru a fannoni daban-daban kamar yadda aka jera a kasa. Duk masu sha’awar neman aiki za su iya tuntuɓar mu.
Fannonin da ake nema:
1. O&M Manager
2. MEP Engineer
3. Emergency/HSE Manager
4. General Supervisor
5. Site Admin/Help Desk
6. Light Current Supervisor
7. Electrical Supervisor
8. Mechanical/HVAC Supervisor
9. Civil Work Supervisor
10. Electrician
11. Light Current Technician
12. HVAC Technician
13. BMS Operator/Technician
14. Mechanical/General Technician
15. Plumber
16. Carpenter/Handyman
Domin neman aiki, aika da CV naka/naki zuwa wannan email address dake a kasa recruitmentnigeria@tseborapid.com
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Kamfanin Tsebo Rapid Nigeria Limited Ya Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata "
Post a Comment