-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine[Albashi: ₦150,000 zuwa ₦200,000 a wata]

Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine shi ne na farko a Najeriya da ke bayar da ayyukan binciken kwayoyin halitta (Genomic Medicine). Kamfanin yana da haɗin gwiwa da wani babban dakin gwaje-gwaje na Birtaniya, wanda aka tabbatar da ingancinsa (ISO certified). Suna gudanar da sama da gwaje-gwaje 5000, ciki har da wasu nau’ikan gwaje-gwaje da babu wani dakin gwaje-gwaje a Najeriya da ke yi.  

Ana neman ma’aikata a waɗannan guraben aiki:  

1. Medical Laboratory Scientist 

2. Administrative Manager

3. Human Resource Personnel

Albashi: ₦150,000 zuwa ₦200,000 a wata.  

Yadda za a nemi aikin:  

Duk mai sha’awar ɗaya daga cikin guraben aikin ya aika da takardar CV zuwa wannan adireshin imel: hr@demyhealth.com, kuma ya tabbatar da cewa ya rubuta matsayin aikin da yake nema a matsayin taken imel ɗin.

0 Response to "Daukar Ma'aikata a Cibiyar DemyHealth Clinic & Genomic Medicine[Albashi: ₦150,000 zuwa ₦200,000 a wata]"

Post a Comment