Daukar Ma'aikata: An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Ƙungiyar Kula da Taimako na Musamman Wato Unique Care and Support Foundation (CASFOD)
Daukar Ma'aikata: An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Ƙungiyar Kula da Taimako na Musamman Wato Unique Care and Support Foundation (CASFOD)
Unique Care and Support Foundation (CASFOD) wata ƙungiya ce mai zaman kanta da ke kare haƙƙin mata da yara, tana goyon bayan haɗin kai tsakanin agaji, ci gaba, da zaman lafiya (HDP). CASFOD na da burin ganin kowa, har ma da mazauna yankunan nesa, suna da damar ƙirƙirar hanyoyin inganta rayuwarsu.
Domin cike wannan damar latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa
1. Education Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857612
2. Protection Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857613
3. MEAL Coordinator
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857614
4. Finance and Compliance Coordinator
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857615
5. Supply Chain Team Lead
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857616
6. MEAL Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857617
7. Education Assistant
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857618
8. Livelihood Assistant
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857619
9. Gender and Disability Inclusion Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857620
10. MHPSS Officer
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857621
11. WASH Assistant
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/857622
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Daukar Ma'aikata: An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Ƙungiyar Kula da Taimako na Musamman Wato Unique Care and Support Foundation (CASFOD)"
Post a Comment