-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Albashi Mai Tsoka: Ƙungiyar Save the Children ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata

Albashi Mai Tsoka: Ƙungiyar Save the Children ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata

Albashi Mai Tsoka: Ƙungiyar Save the Children ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata

Save the Children na ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya da suka himmatu wajen taimakon yara masu bukata. Ƙungiyar tana gudanar da shirye-shirye a ƙasashe sama da 120, tana ceton yara ƙanana daga yunwa, wahala, da kuma fafutukar kare haƙƙinsu, tare da taimaka musu su cimma burinsu.  

A Najeriya, Save the Children tana aiki ne saboda ɗaya daga cikin yara biyar a ƙasar yana mutuwa kafin ya kai shekaru biyar. Har ila yau, kusan kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta, kuma ana tilasta musu yin aiki don rayuwa. Bugu da ƙari, kusan yara miliyan biyu sun rasa iyaye ɗaya ko duka biyun saboda kamuwa da cutar kanjamau (AIDS).  

A halin yanzu, ƙungiyar Save the Children ta buɗe shafin ɗaukar sabbin ma'aikata a fannoni daban-daban kamar yadda aka nuna a ƙasa.  

1. Project Manager - SDC Yobe  

   - Wuri: Nigeria  

   - Cike Anan: Latsa nan domin cikewa 


2. Cash and Voucher Assistance (CVA) Officer - SDC Yobe  

   - Wuri: Nigeria  

   - Cike Anan: Latsa nan domin cikewa 


3. WASH Officer - SDC Yobe  

   - Wuri: Nigeria  

   - Cike Anan: Latsa nan domin cikewa 


4. Accountability Assistant - SDC Yobe  

   - Wuri: Nigeria  

   - Cike Anan: Latsa nan domin cikewa 

0 Response to "Albashi Mai Tsoka: Ƙungiyar Save the Children ta Buɗe Shafin Ɗaukar Ma’aikata"

Post a Comment