-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Taimako ta New Incentives

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Taimako ta New Incentives

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Taimako ta New Incentives

Shirin New Incentives wani shiri ne da ke tallafa wa marasa karfi domin ceto rayuwarsu daga kangi. Shirin yana bayar da rigakafi ga kananan yara da kuma taimakawa wajen magance kalubale na yau da kullum da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a arewacin Najeriya a jahohin da suka hada da: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi.

Kamar yadda muka yi muku alkawari a baya, cewa za a bude shafin daukar sabbin ma'aikata, yanzu zamu sanar da ku. Duba da wannan dama, haskenews.com.ng ta tattara ayyukan da aka bude a shafin New Incentives. Don haka, wannan dama ce ga matasa masu sha'awar aiki da New Incentives, musamman masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.


1. Field Manager (Internal & External Vacancy) - Northeast & Northwest, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/7cdc5f19c60d-2x-field-manager-internal-external-vacancy

2. Stakeholder Relation Officers - Niger & Yobe, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/e3da82c64f11-2x-stakeholder-relation-officers

3. State Field Manager (Internal & External Vacancies) - Northeast & Northwest, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/c167d31f3ec8-2x-state-field-manager-internal-external-vacancies

4. Assistant Field Managers - Internal Vacancy (Multiple) - Northeast & Northwest, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6dead18c734d-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple

5. Auditors (Internal) - Northeast & Northwest, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors-internal

6. Field Officers (entry-level) - Bauchi State, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state

7. Field Officers (entry-level) - Gombe State, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state

8. Field Officers (entry-level) - Kaduna State, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state

9. Field Officers (entry-level) - Kebbi State, Nigeria  

   - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state

10. Field Officers (entry-level) - Niger State, Nigeria  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state

11. Field Officers (entry-level) - Sokoto State, Nigeria  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state

12. Field Officers (entry-level) - Yobe State, Nigeria  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state

13. Human Resources Officer - Northeast & Northwest, Nigeria (Hybrid)  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/3114e63d9fda-human-resources-officer

14. Stakeholder Relation Officers - Sokoto & Zamfara, Nigeria  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ddec126d66e0-stakeholder-relation-officers

15. Supply-Side Officer - Niger & Yobe, Nigeria  

    - Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/19349457f976-supply-side-officer



Sauke Guarantor Form Anan Bayan ka Cike 

Allah Yasa mu dace baki daya 

0 Response to "Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Taimako ta New Incentives"

Post a Comment