Aikin NGOs: Aiki a Hukumar International Rescue Committee (IRC)
Aikin NGOs: Aiki a Hukumar International Rescue Committee (IRC)
Hukumar International Rescue Committee (IRC), wata ƙungiya ce mai ba da agaji, tallafi, da ci gaba ga jama'a, wadda aka kafa tun shekara ta 1933 bisa buƙatar Albert Einstein. Wannan hukuma tana ba da agaji gaggawa da tallafi mai dorewa ga 'yan gudun hijira da waɗanda yaƙi, tsangwama, ko bala'o'in dabi'a suka raba da muhallansu.
A halin yanzu, IRC tana aiki a ƙasashe kusan 40 da biranen Amurka 26, inda take taimaka wa 'yan gudun hijira su zama masu dogaro da kansu. Ayyukanta sun fi mayar da hankali kan lafiya, ilimi, jin daɗin tattalin arziki, iko, da tsaro.
Masu sha'awar shiga wannan hukuma don aiki su ziyarci shafin hukumar don neman aiki. Wannan dama ce ta musamman ga waɗanda ke son bada gudummawa wajen taimaka wa jama'a a fadin duniya.
Allah ya taimaka.
1. Technical Data Program Manager
- Job ID: req56081
- Wuri: Fully Remote
- Latsa nan domin cikewa: https://careers.rescue.org/us/en/apply?jobSeqNo=IEAIRCUSREQ56081EXTERNALENUS
2. Data Engineer
- Job ID: req56225
- Wuri: Hybrid
- Latsa nan domin cikewa: https://careers.rescue.org/us/en/apply?jobSeqNo=IEAIRCUSREQ56225EXTERNALENUS
3. Nutrition Officer - Anka, Zamfara
- Job ID: req56815
- Wuri: Gusau, Zamfara
- Latsa nan domin cikewa: https://careers.rescue.org/us/en/apply?jobSeqNo=IEAIRCUSREQ56815EXTERNALENUS
4. Stabilisation Center Medical Doctor - Anka
- Job ID: req56818
- Wuri: Gusau, Zamfara
- Latsa nan domin cikewa: https://careers.rescue.org/us/en/apply?jobSeqNo=IEAIRCUSREQ56818EXTERNALENUS
5. Organisational Capacity Sharing Consultancy – IRC VPRU
- Job ID: req54483
- Wuri: Available in 7 States
- Latsa nan domin cikewa: https://careers.rescue.org/us/en/apply?jobSeqNo=IEAIRCUSREQ54483EXTERNALENUS
0 Response to "Aikin NGOs: Aiki a Hukumar International Rescue Committee (IRC)"
Post a Comment