-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kalaman soyayya masu nishadantarwa

Kalaman soyayya masu nishadantarwa

Kalaman soyayya masu nishadantarwa



Lalle tabbas Hakuri a rayuwa sinadari ne Kuma na tabbar da idan nayi Hakuri daga baya zai amfane ni. Nayi Matukar farin ciki Da Samun karbuwa daga gareki ya habibiyata na rantse miki da Allah banda wata diya mace wacce nakeso tamkar ki Domin kuwa na jima inason rayuwata ta kasance da Samun mace irinki ba. Na kurbi so a kofin lu'ulu'u yanzu sai na fada faka faka sannan na afka acikin kogin tarkon soyayyar ki banji ban gani tunda kin Riga kin namaye duka gurbin dake cikin zuciyata ya malikar zuciyata ban Faye son inyi ra'ayin dake sakani tunani akanki face yanayin da nake cikin a fannin soyayyar da kaunar juna da amana ya ke masoyita lalle kibiyar sonki ta kama ni Kuma kibiyar sinki na tabbatar cewa da kibiyar ajali ce wadda idan ka halbata babu wanda bazata iya riskuwa ba ta fannin soyayya da amincewar juna lalle nayi miki uzurin tunda soyayyar ki ta kamani tayimin Duba Duba duka dauri na kasance kamar albasar dake dauke da zazzalau a fannin shan ruwan fadama na tabbatar da cewa ni na Riga na zama naki ta fannin soyyar dakuma kauna wadda babu yaudara acikin ta. Lalle nayi rashin Samun numfashi ki a kusa ga fuskata na kasance mai muna soyayya da kauna zuwa gareki Domin banga wata diya mace mai irin dirin kauran kakkausan laushin kalamanki ba ya habibiyata na rantse miki kamata nayi ta junya kala kala amma jinyar rashin Samun ki a kusa dani. Lalle ke yarinya ce Amma mai halin manyan mata wajen gudanar da soyayya a fannin halacci na rayuwar duniyar nan.


Nayi ta salati na yi salama ga shugaban duniya Wanda ya shirya da kafirai ya basu Kalmar shahada Kuma yaba sahabban Mu kalma ta gaskiya Kuma akanta suke rike gaskiyar haka Kuma da gaskiya suke hukunci na tabbatar da idan na rasaki ya zanyi insamu wata mai koda kama dake ne a fannin rayuwar duniya ya ke shibata kizo da sauri ki rika hannuna Mu wuce a madadin zuciya ta ina mai mika sakon tambayar soyayyar ki Domin ita soyayya bazata kisantu ba dole sai da amana ta wannan fannin nake Kokarin inga na raya zumuncin soyayyar dake tsakanin Mu dake ya ke sahibata aminiyat rayuwa ta. A koda yaushe ina mai mararinki ya masoyiyata abat alfahari na ciki da wajen zuciyata. Na Riga na nemi sarautar soyayyar ki da amincewar soyayyar ki sabida rashin ki tamkar fadama ce babu damshin sanyi babu yadda za'ayi inyi kukan rashi Har Gobe idan na so idan banje bankin kaunar ki ba face na afka rijiya mai kimanin gaba Dubu daya da Dari biyu da Hamsin da bakwai. Bakida wani dalilin da zai hana ki fito wajen gidanku ba tare da kinyimin dogon haske ba.


Banda wani dogon buri a yanzu Wanda baida Muhimmanci da ya kai soyayyar ki ya masoyiyata. Banji dadin bacci ba jiya sabida nayi sallar dare gami da nafila Domin in kara maida lamarina ga Allah gameda soyayyar Mu kasancewar soyyyata dake babu ranar da zata fito Har ta fadi ba tare da nayi tunanin kiba kibani soyayyar ki Nima zanyi miki alkwalin baki tawa soyayya da kauna ya masoyiyata muradinki shine nawa kasancewa kece muradin rayuwata da zuciyata da duk wata gangar jikina. Lalle zan shiga korama wadda ke dauke da ruwan soyayya in shiga inyi nuta tun daga farkon ganga Har karshen ganga daga karshe in shigo tsakiya in afka acikin tsakiyar karamar in dauko yumbun soyayyar da nake miki Domin biyan kudaden da zanyi gini da tubalin da na zabura. Kin zama tamkar bugun numfashi na a koda yaushe wannan dalilin yasa a kowane lokaci na yau da kullun na rayuwata. Sahihiyar maganata tsakani na dake Bai wuce a koda yaushe in kasance ina aika miki sakon soyayya ba ta fannin farin cikina na rayuwa. Ga baki daya basira ta tayi kwalafs babu yadda zanyi in Samu hadin kan ki dole sai nayi biyayya ga irin kasancewar soyayyar ki. Ko zanyi banga a duniya bazan taba banga ga kowaba sai zuwa gareki ya ke masoyiyata abar alfahari na Rabin rayuwa ta. Ni na dauke ki na kai ki a babban Matsayin na rayuwa haka kema inason ki tabbatar min zaki kaini a babban mataki acikin zuciyar ki ga duk wata gangar jiki naki. Soyayya ta dake tayimin katutu a rayuwa Kuma na Samu soyayyar tare da amincewar ki sannan na kasance a kullun banida wani tunani Wanda yafi tunaninki Domin tun farkon tashi na a duniya ban taba wani awon gaba da mace irinki ba.


Babu shakka ke tamkar jinin jikina ce banda wani Sifa wadda banda alaka da ita a Bangaren ki ya ke sahiba ta Har halak kizo da sauri ina kirarki banda wata diya mace Wadda ke sakani acikin kalbin kauna idan ba keba. Hakika na shiga kebura ta dalilin rashin ki a kusa dani Domin kinsan Kusanci dake yana karamin wani Kwarin guiwa Wanda ko Hankali bazai dauka ba a rayuwa. Nayi lissafi amma na kasa kasarmin yadda zuciyata ke ta zabarwa yard da dukkan kalni na

0 Response to "Kalaman soyayya masu nishadantarwa"

Post a Comment