Gidauniyar Bayar da Tallafin Kiwon Lafiya da Ci Gaban Jama’a Wato Achieving Health Nigeria Initiative (AHNi) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata
Gidauniyar Bayar da Tallafin Kiwon Lafiya da Ci Gaban Jama’a Wato Achieving Health Nigeria Initiative (AHNi) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata
Gidauniyar Achieving Health Nigeria Initiative (AHNi) ta bude damar neman aiki ga wadanda suka cancanta, domin cike guraben ayyuka daban-daban da ake da su. Wannan gidauniyace mai zaman kanta kuma tana aiki kafada da kafada da gwamnatin Najeriya don bayar da tallafi a fannin kiwon lafiya da ci gaban jama’a.
Akwai guraben aiki daban-daban kamar su:
1. Senior Program Officer
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855062
2. Security Officer
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855063
3. Program Assistant
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855064
4. Technical Officer - Laboratory Services
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855065
5. Technical Officer - Procurement and Supply-Chain Management
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855066
6. Technical Officer - Health Systems Strengthening/Capacity Development
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855067
7. Technical Officer - Pediatrics & Adolescent Care & Treatment
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855068
8. Assistant Technical Officer - PMTCT
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855069
9. Technical Officer - PMTCT, PrEP & CaCx
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855071
10. Assistant Technical Officer - Prevention, Care & Treatment
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855072
11. Project Driver
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855072
12. Technical Officer - Prevention, Care & Treatment
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855073
13. Assistant Technical Officer - Adaptive Monitoring, Evaluation, Research, and Learning
- Latsa Nan Domin Cikewa: https://www.myjobmag.com/job-application/855074
Allah Yasa mu dace
0 Response to "Gidauniyar Bayar da Tallafin Kiwon Lafiya da Ci Gaban Jama’a Wato Achieving Health Nigeria Initiative (AHNi) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata"
Post a Comment