-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (UN WFP)

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (UN WFP)

An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (UN WFP)

Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (UN WFP) tana sanar da cewa akwai guraben aiki a fannoni daban-daban. WFP tana aiki a sama da kasashe 120, tana bayar da agaji lokacin gaggawa, rage matsalar yunwa, da tallafa wa ci gaba mai dorewa. Daga cikin ayyukanta, suna ceto rayuka ta hanyar samar da abinci, kudi, da kayan more rayuwa ga wadanda rikice-rikice, sauyin yanayi, ko annoba suka shafa.

Masu sha’awa za su iya neman guraben aiki kamar haka: 


1. Logistics Assistant G5  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Port-Harcourt-Nigeria-The-Federal-RepO/Logistics-Assistant-G5--Port-Harcourt_JR107631-1/apply?q=nigeria&utm=


2. Logistics Assistant SC5  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Abuja-Nigeria-The-Federal-RepO/Logistics-Assistant-SC5--Abuja_JR107634?q=nigeria&utm=


3. Logistics Assistant G5  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Kano-Nigeria-The-Federal-RepO/Logistics-Assistant-G5--Kano_JR107718?q=nigeria&utm=


4. Logistics Associate G6 (Commodity Accounting)  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Abuja-Nigeria-The-Federal-RepO/Logistics-Associate-G6--Commodity-Accounting---Abuja_JR107628?q=nigeria&utm=


5. Procurement Assistant G5  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Abuja-Nigeria-The-Federal-RepO/Procurement-Assistant-G5_JR107709?q=nigeria&utm=


6. African Risk Capacity Group Director General (UN-ASG Level)  

   - Latsa nan domin cikewa: https://wd3.myworkdaysite.com/en-US/recruiting/wfp/job_openings/job/Johannesburg-South-Africa/African-Risk-Capacity-Group-Director-General--UN-ASG-Level-_JR107523?q=nigeria&utm=

0 Response to "An Buɗe Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Hukumar Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (UN WFP)"

Post a Comment