1000+ Kalaman Soyayya Masu Ratsa Jiki da Jijiyoyin
1000+ Kalaman Soyayya Masu Ratsa Jiki da Jijiyoyin
Na sallama miki da soyayya ta inason kisamu wuri acikin zuciyar ki kiyi mata gurbin da bazai taba rayuwa ba Domin idan ban sameki ba zan shiga wani kusussufin rashin Samun sukuni tare Da damuwa matsananciya. Ban iya maida mintuna uku acikin lokacin rayuwata ba tare Da nayi tunaninki ba kasancewar ke kadai ce na fara soyayya Da ita acikin matan duniya Kuma tarihi ya tabbatar mana Da cewa duk Wanda ka fara soyayya Dashi dole inyi na Riga na shude duk wani tunani na ta fannin ra'ayin rayuwata na Riga Da nayi nisa Kuma Nisan Da bamu jin kira daga ni Har ke sabida rashin ganinki har takai ga na Riga na rame don ban iya cin komai duk yadda aka kawomin Abinci agabana sai inji banjin dadin sa kasancewar soyayyar ki tayimin illah ta ratsa zuciyata gaba dai Da ruhina na kasa Samun yadda zanyi in karasa numfashi na Domin tun ranar da na waiwaya banganki a gabana ba to tun daga wannan ranar na fara shiga wani hali na damuwa sabida banda yadda zanyi insamu sukuni dole sai na Samu kaina akusa dake Kuma hakan Yanada Matukar wuya ace dole a koda yaushe sai haka ta tabbata Domin akwai uzurin rayuwa wata rana dole zakiyi Tafiyar da zaki dauki lokacin Da bazaki dawo ba to na tabbata idan haka ta faru dole in saka kaina acikin halin bakin ciki damuwa tare da firgici na rayuwa kasancewar ban Samun bugun numfashi ki mai zuwa yana dawowa yana riskar nawa numfashi wannan dalilin yasa a koda yaushe ban Samun sukuni a rayuwa tunda rayuwa ta da taki ta Riga ta zama guda tayi gamewar da babu yadda za'ayi zuciyar Mu ta rabe su zama gida biyu nawa Da naki wannan bazai taba yuyuwa ba ni inada tabbaci akan haka sosai.
Wai yaushe ne mafarkina zai zama gaske akan ki na tashi zan fara rutsawa akan ki. Domin duk zantukan ki na saba kyawun jikin ki na saba Kuma duk Acikin mafarkina ya sahiba ta ruhinan rayuwata na kara bincike na acikin mafarkiba Kuma banganki a bayyane ba idan Har baki aureni ba to bazanyi aureba Har karshen rayuwata. Soyayyar ki ta zamemin tambo Kuma ranar warkewar sa babu karshe tunda nafara soyayya banda yadda zanyi inji dadin rayuwa ta na fada duk mai soyayya mai jinya ne Domin koda yaushe ba'a son takurashi Kuma anason ayi masa duk abinda yakeso Domin shi so wata jarraba ce Kuma dakatar da wannan jarabar Yanada wuya wuta mai tadda gida Kuma ni na tabbatar da cewa ni majiyaci ne a wurinki amma kin nunamin halin Ku na mata kinsani zaucewa hadda gidanmu an Fahimci ya Nike. Banso kigane abinda ke damuna ba amma na kasa jurewa Kuma na gane duk abinda ke faruwa kece kika janyo Domin soyayya ta a gareki ba karamin tabo tayimin ba a gaskiya Kuma acikin kalamai na babu karya babu zamba banga dalilin da zaisa zaki Sani sambatu ba ya ke aminiya rayuwa. Soyayyar ki bata tsufa Kuma bata rabuwa Domin babu yadda zanyi in dakatar Da rayuwa ta kasancewar cikar Burina dole saida ke soyayyar ki idan an tambayeni mine ne sanadiya labarina na tabbatar da cewa soyayyar nan da nake miki itace sanadin labarina. Soyyaata ki Adana mini kada kibari ajali yazo mini. Mai kwalliyar da na tabbatar da dole duk Wanda ya ganki dole ya kirarki da sarauniya Domin adon ki ko babu sarauta zai kasance kamar na diyan sarakuna.
Na yadda dake masoyiyata kin bani abinda nabaki kika bani kyautar soyayya na baki kyautata doki bazan auri waninki ba tunda ban aurenkiba soyayyar ki na acikin jini ba yadda zanyi inja daga baya lalle jani muje gaba Domin banga kamar ki ba kin rikemin amana ta banga kamar ki ba kin kula dani Nima ya zama wajibi in kula dake ke tayimin kyakkyawan numfashi idan kika ganni acikin wani hali koda mawuyacin hali ne dole inyi soyayya Domin ni dake tamkar laila da majnun muke. Dani dake jikin Mu yayi hadiwa Kuma Har abada babu batun rayuwa da rabuwa soyayya ni dake bazata taba zama batun karya. Lalle siffar masoyi ita tazama Abin tinawa akoda yaushe a damuwa ko jin dadin da ke gushewa babu dalilin da zaisa rayuwa ta canza. Duk farin cikina dole yazama farin cikin ki Kuma farin cikina dole ya kasance farin cikin ki sannan duk wata faduwar ki dole tazama faduwar ta sannan bakin cikin ki dole Nima ya kasance bakin cikina. Dole in zama mai tinkaho da nasarar ki Domin Nima cigaba na ce. Duk mai shirin rakiyar ki idan hanya tayi nisa na San zai dawo amma ni inada tabbacin dole in isa Kuma in dawo a tare dake ya masoyiyata Abin alfahari na. Tun ranar da sonki ya sarkahe zuciyata gidan sarauta nayi ta kwadayin muje Domin muja daga da Mutane Mu sanar dasu minene soyayya da kauna juna. Nazo muyi so na gaskiya ga da ga mai musun soyayyar gaskiya ya kamata Mu sanar Dashi so.
Ke na kama yau da Gobe Kuma dukkanin burina a ganni a tare dake kin Riga kin zama gangar jikina banda wacce nakeso acikin birnin rayuwata face ke Rabin jikina. Dawo ya ke masoyiyata Domin babu yadda za'ayi nabaki rata Domin idan akace alkawali ya guji juna ya zama wajibi a shimfida soyayya a bayyane burina dake a rayuwa don Allah duk tsanani kada ki yadda Mu rabu da juna na Riga nayi gaba na rabu da huntu Domin ni na rike alkawalin soyayyar Mu ni dake Domin duk wani mai alkawali bazai fadi kasa war was ba Domin alkawali Yanada rana ko a musulunci. Ina bara Da kokona ki saka min madarar Luna. Wata rana na tabbatar da idan ana kwana ana tashi wata rana jariri zai zama ango don haka na jina ina sonki Kuma alkawalin Mu dake ki rike jinki nake kamar jinina soyayyar ce ta hadamu Kuma kinga dole rabuwar Mu sai tayi wahala don na zama ke kin zama ni tunda na fara ganinki tun daga nan nace ni ga kala ta. Za'ayi wayi gari dani dake muyi aure Kuma idan da rabo mune zamu kasance uwaye a wajen Wasu don Allah kiyi Hakuri ki shiga lamarina babu yadda za'ayi a taba soyayya Mu ko Kuma a rabamu Domin soyayya batada farashi don ba kwalin taliya bace da za'a taya a siya a sayar don haka nake tunkaho da soyayyar Mu ni dake ki kalli fuska na kibani soayayayr ki Domin ina sahun Samun soyayyar ki komi yawan maza Domin duk cikin maza ni nafi sonki ko tafiya kike zaki burge kowane namiji Kuma sabida ke nake rayuwa a doron kasa babu yadda zanyi in gujeki Domin ke yar baiwa ce Kuma ke din ta daban ce shiyasa nake son ko yaushe Mu kasance masu soyayya. Zo ga sakonnin soyayya ta ki aje mini Domin nayi rubutun dake dauke da soyayyar ki. Jiya kinsani nayi gudu Hadda yin gumi Domin kai na yayi zafi irin yadda soyayyar ki take yimin yawo acikin zuciya ta soyayya ki Da maratabar ki ta sakani ina ta tsuma banason rabo dake Kuma bacin ranki ne banaso nine naki nafison kada murabu ba.
Lalle tafiyar da batada fashi zaman baya Bai mata shiyasa nake Kokarin tura sakon soyayya ta zuwa gareki na tabbatar da zan Samu amincewar ki sabida tun asalin kafa soyayyar gaskiya an tabbatar da cewa kaso asoka shine soyayya ba wai kana so baa sonka ba naji na gani gameda soyayyar ki na kasance Mutum Wanda ban Samun sukuni a koda yaushe kasancewar soyayyar da nake miki ta Riga ta ratsa jini na ta fannin kirjina da zaki yadda ki amince dani da na zame miki Mutum Wanda baida wuyar Mu'amala lalle na tabbatar da idan kika bani hadin kai a fannin soyayya da kauna da amana to lalle babu shakka zaki ji dadin kasancewa tare dani. Nidai banga yadda za'ayi tunani na ya canza akanki ba sabida banda wani hali a yanzu Wanda bazan iya jurewa ba ta fannin so da kaunar ki ya ke gimbiya wadda idan babu ke saidai in Samu rijiya mai tsawon mita Dubu saba'in in afka acikinta Domin na tabbatar da idan na rasaki rayuwata batada sauran wani amfani, nayi kewar ki ya ke masoyiyata mai yimini hira inajin dadi a koda yaushe lalle zuciya bata Mutum ba ba jini Kuma batada girma idan na tunaki masoyiyata sai inji kwalla na ta kwarara acikin zuciyata babu shakka idan na sameki nayi babban kamu irin kamun Da idan ina kan tunani na sai inji kamar ina tare dake a kusa dani.
0 Response to "1000+ Kalaman Soyayya Masu Ratsa Jiki da Jijiyoyin"
Post a Comment