Karin Magana 8 Masu Ban Mamaki
Wednesday, November 20, 2024
Comment
Karin Magana 8 Masu Ban Mamaki
1. Kunu Dan bakaki Dan babbar kwarya, ashaka d tsinin Baki.
2. Na duqe tsohon ciniki kowa y zo duniya Kai a Taras(Noma)
3. Ina kukan ba'a qoshi ba an hadaka ci da kare.
4. Kitihi, sa uwar miji Boko.
5. Bidar a sani shege da Gwaggo.
6. Sai bango y tsage qadangare ke samun wurin shiga .
7. Kwando ke cema rariya na yoyo.
8.Idan har ungulu ta biya buqatarta zabuwa d zanenta za
ta tafi.
0 Response to "Karin Magana 8 Masu Ban Mamaki"
Post a Comment