kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya harda nishadantarwa
kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya harda nishadantarwa
1.Assalamu alaiki ya ke hasken tauraruwa mai babban Matsayin da ya wuce na kowane mace ta fannin Hankali, natsuwa tare da cikakkkiyar Kima da haiba ta fuska.
2.Na gangaro daga dutsin sammaliya Wanda babu abinda yake dauke Dashi face so da kaunar juna Kuma na baro sauran Al'ummar Mu masoya masu kaunar juna ya kasa basu damar saukowa sabida soyayyar su da kaunar juna ta kasance tana kasan tamu lobayya Kuma sun kasance marasa hakuri acikin majalisar dokokin raya soyayya.
3.Na Jima ina ta shan wahalar soyayya ga matan duniya kala daban daban Ashe kece akayimin tanadi na musamman da sunan in dace
4 ke malamata ce mai fadamin karatu na tabbatar da duk wata soyayya da nake miki daga Allah ne ke Abin yabo ce da kulawa zuciyata tana shaukin Domin kasancewar angonki na gode Allah da yabani mai sona da gaskiya da amana aurenki na shirya Domin mushige daga ciki. Baki Sani yin kwalla Kuma sai na aureki ya ke kyakkyawa mai yawan gashi. Sonki yayimin zamzam kamar ruwan zamzam ni nashurya soyayya ni dake musaka kyakkyawar niya Domin kece kaddarata jinina damuwata Samun farin cikina gadona Abin kwanciyata gaki yar fara mai idanuwa shara shara ki Matso muyi fira, kece jikina idan babu ke ina zani saka kaina. Lokaci bai isoba rabuwarmu saidai kushewa.
5.Ni zanyi kuka sabida kinsan nayi kuka, nayi mafarkin nazo masaukin cikin gidanku na kawo sadakin ki, ya masoyiyata kizo muzauna dake Domin idan babu ke bazan rayuwa ba, ke ce Abin alfahari na ke wata Bangarena ne acikin jinin jikina, Abin lelenki lobayya tsakanin Mu dake sai kara daurewa take, kin zama nurul'ainin kalbi na zo kibani kanya Domin munyi cudanya jirgin Mu ya Riga ya tashi na masoya Kuma ke kadai nake Jira babu wata diya mace da zata shiga acikinsa idan ba ke ba Domin mushiga mutaka sama mutaka hazo sannan Mu isa birnin masoya mukaima manyan masoyan juna ziyara Domin muka makara karantar da Mutane Kalmar soyayya.
6.Allah yayi kira mai kyau acikin jikin ki amma bansan miyasa ke baki ganin wannan kyawun naki, lalle kisamu masauki acikin birnin zuciya ta, ki zo ga gidana Domin ke ce mallakin zuciyata ke ce ta farin ke ce ta karshe mi zakiyiwa kuka a rayuwa bayan kinada Wanda zai iya share kukanki, ni zan iya baki motar hawana ki isa ziyara ki cimma duk inda masoya suke.
7.Sauko tsuntsun so sauko wayyo Allah sauko tsuntsun so ni ke nakeso ki rikemin nawa so I miss you darling. Ke nafi so ke nikaso aurenki nakeso inyi. Babbar magana ta risko ta yadda zanyi aurenki Domin babu wadda nake yawan zubat surutu akanta face ke. Mai sonka bai iya nuna maka so sai ya Fahimci Waye kai a ina kake sannan ya rayuwarka take, na jima ina shan madacci Acikin Zuma ban fargaba, na haura kan katangar da ban iya tsallakewa akan rashin Samun mace mai amana irin ki. Wata rana haka zamu ta son Abu Kuma muyi ta son shi amma Abin ba alheri garemu Kuma haka zamu ta kin Abu Kuma muyi ta kinshi Ashe Abin shine alheri a Garemu to haka rayuwar masoya take a ko ina.
8.A duniya banda wani farin ciki idan ba nakiba idan na rasaki wace mace kike tunanin tabani gata Domin kin Riga da kin zama jigo acikin zuciyata idan na zauna a koda yaushe ke nake tunani idan Kuma na zauna na kalli fuskar ki sai inji duk na rikice. Abinda duk soyayyar duniya take bukata a duniya shine tausayi da kulaawa, ni banda burinda yafi in baki komai nawa a rayuwa ki karbi uzurina kada kibari soyayya ta kawar dani.
0 Response to "kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya harda nishadantarwa"
Post a Comment