An Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) wato "African Union (AU)"
An Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) wato "African Union (AU)"
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ƙungiya ce ta ƙasashe 55 da ke nahiyar Afirka. African Union (AU) a turance. Tarayya ce da ta samo asali daga yunƙurin shugaba Hailie Selassie na ƙasar Itofiya da kuma shugaba Kwame Nkrumah na ƙasar Ghana a yunƙurinsu na haɗe ƙasashen Afirka su zama abu guda. Wannan ya biyo bayan rugujewar ƙungiyar ƙasashen Afirka mai suna (Union of Independent African States) wacce ta rayu tsawon shekarun da basu wuce uku zuwa huɗu ba (1958 – 1963).
Masu neman aiki a Kungiyar Tarayyar Afirka (AU), a yanzu haka ƙungiyar ta buɗe shafin ɗaukar sabbin ma’aikata a fannonin daban-daban da suka haɗa da:
1. Director - Industry, Minerals, Entrepreneurship & Tourism (IMET)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823478
2. Legal Officer - Administrative and Justice Matters (OLC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823479
3. Technical Officer - EOC Country Capacity Building
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823480
4. Administrative Assistant - HEP (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823481
5. Technical Officer - Community Health Systems
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823482
6. Principal Technical Officer (Resident Advisor) - African Epidemic Services (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823483
7. Senior Technical Officer - Emergency Preparedness (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823484
8. Legal Officer - Institutional and General Legal Affairs (OLC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823507
9. Senior Technical Officer - Epidemiology & Biostatistics (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823508
10. Senior Technical Officer - Emergency Response Technical Support (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823509
11. Legal Officer - Treaty and African Affairs (OLC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823510
12. Senior Technical Officer - Emergency Response (Health Emergency Supply Chain Management Officer)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823511
13. Senior Technical Officer - Health Informatics (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823512
14. Technical Officer - HIV, TB, Viral Hepatitis, and Sexually Transmitted Diseases (STIs) (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823513
15. AVoHC Technical Officer - Team Training and Capacity Building (AfCDC)
- Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/823514
0 Response to "An Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'ikata a Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) wato "African Union (AU)" "
Post a Comment