200+ Kalaman Soyayya Masu Dadi
200+ Kalaman Soyayya Masu Dadi
Sinadarin Da duk kika hada kikayi amfani Dashi wajen jawo raayi na tabbas kin iya hadashi Domin ya bi ta jikina da duk wata kusurwar fadamar korama mai damshin dake Kokarin sauka ya sanyaya mini zuciyar dake dauke da dakon soyayyar ki. shekara goma da suka wuce ban Samu wata diya mace mai iya zuwa Da tunanina irinki ba ta fannin jin kai da kulawa da walwala tare Da sanyaya zuciyata a fannin kalbina, nayi baccin Da bazanyi tunanin in falka a yanzu ba Domin babu dalilin da zaisa inyi tunanin zan iya rage soyayyar ki acikin sassan jikin raya birni da karkara korama fadamar dausayin dake shiga ya fita Domin shiyi tasiri mai Matukar gaske Wanda babu wani abinda zai dakatar da isowar sa acikin zuciyata tare da duk wani muhalli da gabobin sassan zaruruwan gabobin zuciyata yake marhababi na kinyi ratar da idan mai jirgi ma ya tashi duk tsananin hayewar Da zaiyi bazai gano inda zuciya ta ta shiga ta fannin soyayyar ki ba na Riga nayi zurfin Da bazai dakata acikin sassan kalbin zuciyata ba Kuma Har abada bazan taba wannan yunkurin ba.
Nayi imani da babu wani lokaci Wanda zai zo ya shude ba tare da nayi tunaninki akai akai ba. Ta dalilin soyayyar ki da kaunar ki na kasance acikin maza na canza kalar halitta na acikin maza gabaki duka na zauce na Samu cikas a duk Wasu lamurana kasancewar gabaki daya na Samu wani gagarumin sukuni tare Da dakatar da kowane fargaba mai kawomin farmaki acikin birnin dubun duhun birnin zuciya ta yake mai shafe tarihin sarainiyar matan da ta wuce kowane diya mace acikin nahiyar Nigeria Dubai Mali Burkina chadi Saudi Arabia China Japan Spain Benin Togo acikin sassan linzamin kasar raya birnin karkara samodaran gyara sake sakin faskaren itacen zuciyata ya habibiyata.
Masoyiyata kece jakadiyar sarkin kowane Jaha da lungun da shakon kowace masarauta ta manyan masoya Kuma kece wadda ke karkata tayi sama ta dawo kasa Domin cimma muradin zuciya ta, na Dade ina ta haniniya kasancewar nayi Nisan Da bazan iya dawoba sannan kowane Da namiji zai kasance mai son kulla alaka dake Domin ya Samu dafa'in Da idan ya rikashi tun daga matakin duniya Har na lahira bazai Samu kansa acikin wadanda basuda kima a gaban idon kowa ba kasancewar ki mace mai babban tunani da hangen nesa Wanda idan aka sameki an dace Da rayuwa Da kyakkyawan tunani a wajen Mutane ta dalilin manyan halayenki ga Al'ummar gari hakan ya sa ga baki daga acikin gari idan kika gitta lalle zakiga kowane na miji na Kokarin hada wata alaka dake koda kuwa gaisawa ce ya ke ma'aunin Da idan akayi amfani Dashi za'a yi nasara a kowane irin rayuwa ta yau Da kullun ta Mutane dangane da awon soyayya Da amana da Kokarin rike yaddar duk wani wani mai kishin tunaninsa musamman ta fannin jin dadi Da walwala.
Na kurbi zuman kaunar ki Kuma na sha shi Har ma tahi karfin cikina Domin karama soyayyar Mu dankon kauna Da amincewar juna a tsakaninmu dake, na Gina rijiyar soyayya Kuma na fada acikinta sannan ke kadai zaki iya shiga da fice wajen cewa banyi kasa a guiwa ba sabida ke ta daban ce shiyasa na kara damarar shirya fuskantar duk wani yaki akan makiya Da basu son suga soyayyar Mu ta ci gaba a fannin Taimakon juna a tsakanin Mu, ina tabbatar miki salon soyayyar da muka fara a tsakaninmu ta zama Abin kwatance zuwa ga Al'ummar Yankin kasarmu tun daga Lagos centre of excellence Har zuwa abuja dake federal capital territory haka Kuma tun daga matakin jaha Da na local government. Hakika nayi murna sosai Da irin hidimta mana Da kike yi Domin gaskiyar magana kina Matukar Kokarin ki ta fannin kulawa dani kai ma hadda kananan masoya sunyimin wannan kyakkyawan shaida a soyayya ta dake irin yadda Nike jure dafi koda ban ganki a kusa dani ba sabida Mutum Nike Wanda idan na fara kulla soyayya ta da mace zanfi son akoda yaushe Safiya da dare ya zama na kasance ina tare da ita Domin yin wannan yunkurin Da nuna soyayya da nake miki karara yakan kara sakama zukatanmu su zama masu mararin juna a tsakanin Mu Kuma zai iya saka soyayyar masoya tayi Matukar yado Wanda ko a fadama soyayya ke yin wannan yadon to babu shakka wannan fadamar masarautar soyayya ce da babu irin fadamar Da tafi ta koda a kasashen waje dama duniya baki yayanta ba za'a Samu irin wannan kyakkyawar fadama mai iya rike soyayyar masoya ba.
Na tabbatar Da babu wata masarauta da za'ayi sarkin Da zai iya kamanta sarautar shi da taki yake Abin kaunata Domin kuwa idan sarautar shi tayi kama ko makamanciyar taki ya zama wajibi ya kasance sarkin Da baida sanda a mukamin shi Domin wannan abubuwan dake Dashi sune abu mafi kara yima sarautar sa tasiri Duba Da irin jajircewar ki ta fannin Kokarin kulawa Da Al'ummar gari, Gaisuwar ban girma tare Da sakin fuska tare Da Fara'a ta bayyane Da cikin zuciya amma duk da haka mafi yawan Mutane basu iya jure tare ki Domin Isar miki Da sakon soyayya da kauna ya ke mutuncin zuciyata da babu makamanciyar ki a duk fadin duniya.
Na shiga gulbin soyayyar ki Kuma na Riga na nutse acikim sa Kuma babu wani mai iya bani ceto acikin duka Mutanen duniya face ke ya masoyiyata. Sarkawa, gardawa, gimbanawa tare Da arawa sun tabbatar min Da cewa ke ba irin kalar matarsu bace Domin kirarki da Allah yabaki ta zama kyakkyawar mace acikin matan duniya wannan yasa duk wadannan kabilar suke ganin baki dace dasu ba Kuma sun Riga sun bani kari tare da yin dangana Da baki baya akan kawo miki tayin sakonnin soyayya Domin sunada tabbacin koda sunyi wannan yunkuri na Neman soyayyar ki babu shakka zasu kasance masuyi kasa a guiwa Domin ke ba ajinsu bace sun tabbatar da kin Riga kin wuce Da sanin su yake mai shiga ta fita ta zagaya tayima zuciyata katutu da soyayyar ta haka Kuma kece fitilar Da idan na hangi gabas da yamma kudu da arewa sama na Da kasa na idan ina ganin duhu kece zaki zamemin tamkar fitila wadda zata haskakamin hanya Domin idanuwa na sukaini babban masaukin zuciyar ki.
Na shirya tsaf Domin ganin na fara hanyar zuwa birnin zuciyar ki Domin ita zuciyar ki batada wani muhalli Wanda ya Kai ta juyo Kuma ta karkata zuwa zuciyata, babu irin alhinin da ban kwanta Dashi jiya ba kasancewar rashin Samun jin kyakkyawar muryar nan taki ta Gold wannan shine dalilin da yasa jiya na kasa runtsawa Domin na hanama idanuwa na bacci Domin yin tunanin ki da abinda babu tunanin Da zan ce akanki ba face ke ce dalilin Da yasa na tunkaro ki a fannin zuciyata Da kalbi na ya ke mai haskaka numfashi na da shigar ruhi na Yake abar kauna ta ta fannin soyayya dakuma kauna yake mai sarrafa jijiyar zuciyata da kalbina. Alhamdulillahi na Samu kyautar Da ban taba tsammani ba irin yadda nasamu zuciyar raya kalbi na da ruhina abar rikon burin zuciya ta yake mahaifiyar raya diyan zuciya ta ya ke farin cikin zuciya ta ta fannin so Da kauna yake habibiyata ya ke Daurar islamiyya dake fannin so da jujiyar raya fadamar zuciya ta Da kalbi na ya abar kauna ta habibiyata Abin raya zuga zugin zuciyata ta fannin soyayya Da kaunar juna kinyi Silar raya birni zuciya ta ya abar yabona kizo muje musamu korama da dausayin raya kasata Da kalbina acikin duka birnin zuciya ta Da kalbina ya ke Abin lura Da sanyaya farin cikina ta fannin soyayya Da kaunar juna tare Da amana. Nayi Gaggawar fara so Kuma nayi Gaggawar rike kauna acikin zuciya ta.
Banyi tunanin zaki iya yiwa wani namiji kwalliyar da zata gushe masa Hankali ba sai gashi ta faru gareni ya ke abokiyar rayuwa ta. Inajin yadda kalbi na yake girgiza a sassan jikina da Kuma kalbi na. Kin zama muharramar duk wani sarki da ba faden sa acikin birnin rayuwa ta da kudirina Da Zan ji babu dadin zaman da ban Samu ribar rayuwa ba face tabbas nayi yunkurin Samun jituwa a fannin Tafiyar Sakayyar rayuwa a fannin kudirin rayuwa a tafarkin soyayya dakuma kaunar juna tare da amana da yarjejeniyar juna Da amana juna. Nayi Tafiyar Da babu juyowa a bayanta ta fannin soyayya Da amincewar juna Da kauda radadin zuciya a fannin soyayya da amanar juna a tsakaninmu. Zanyi nuta in afka acikin ruwan dake dauke da soyayyar ki da kaunar ki da kulawar ki Acikin jikin mu ya ke mai kula soyayyar ki face ni ya ke masoyiyata abar kauna ta ta fannin ilimin Zamantakewar kauna Da amana.
Nayi murna nayi farin ciki irin yadda nika muradin ki a Bangaren soyayya Da kauna ke kadai nake mararin Samun amincewar ki a tafarkin soyayyar Mu Domin karama soyayyar mu inganci Wanda take na gaskiya Da amana irin Wanda duk wani mutumin dake rayuwa a doron kasa indai ma aboci soyayya ne zai so ace ya gudanar Da soyayyar shi kamar yadda tawa soyayya take
0 Response to "200+ Kalaman Soyayya Masu Dadi"
Post a Comment