100 Kalaman Yabon Budurwa
100 Kalaman Yabon Budurwa
Na roki Allah dare da rana Domin in kasance daga cikin masu ido biyu da furkarki a koda yaushe Domin babu wani farin ciki da zan iya Samu insamu sukuni face ke ya kurratul Ainih mai Neman yaddar soyayya ta akoda yaushe.
Masoyan dake tare dani kowa murnar Samun ki a rayuwata sabida irin hasken fuskar da Allah ya li'imtaki Dashi ya mujarrabar zuciyata Abin raya Hansen kalbin zuciyata ruhina tare da kyakkyawan kaifin tunani na abar shigowa da fitowar zuciya ta.
Kogin soyayyar ki Da zurfi shike akan haka na daura damarar yaki Domin afkawa cikinsa inyi nuta aciki Domin Samun biyan bukatar soyayyar ki tare Da kaunar ki a tare da kaunar juna yake habibiyata mai son farin cikina mai bani lafiya tayi tasiri a duka sassan jikina.
Banida kwanciyar Hankali sai na ganki a idona Domin babu dare babu Rana ina begen ki ina mararinki yake fadamar da ke dauke da korama tabi ta kogi ta kwashi yashin Da ke dauke da damshi tayi tasiri acikin sassan gabobin jikin farin fatar karmadaden turayyar rariya mai tsatsafe ta tankade daudar zuciya ta ya abar farin cikina da annushuwa mai raya tunani na da fayyace gabobina.
Na kasance Mutum mai Kokarin zuwa farautar zuciyar ki a kowane sassa na nahiyar dajin duniya Domin shiga sa rani Da kididdigar shiga dawa Domin kamo soyayyar ki a kowane halitta take ke koda acikin wata halittar daji soyayyar ki take Dole sai nayi Kokarin daka sulu in afka acikin cikinta Domin Samun maslahar Samun soyayyar ki Acikin saukin rayuwa yake baturiya mai turance gabban jikina.
0 Response to "100 Kalaman Yabon Budurwa"
Post a Comment