Yadda ake wainar fulawa
Wednesday, September 11, 2024
Comment
Yadda ake wainar fulawa
Fulawa
Gishiri
Maggi
Tarugu
Kwai 1
Albasa da lawashi
Man gyada ko manja
Yadda ake hadawa
Farko ki samu bowl ki sa flour da ruwa kofi daya sai a dama ta sai tayi smooth. A saka lawashi da albasa da dakakken tarugu da seasoning sannan a sa kwai. Sai a sake buga shi sosai sannan a dora pan a wuta zaa yi amfani da man gyada ko manja a wurin soyawa. Sai a sa kadan a soya. Ana ci da yaji ko sauce na cabbage.Aci lafiya.
0 Response to "Yadda ake wainar fulawa"
Post a Comment