-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda ake miyar egushi

Yadda ake miyar egushi

Yadda ake miyar egushi 

ingredients

1. Egusi

2 Ugo leave

3 Stock fish

4 Dried fish  (bushashen kifi)

5 Kpomo  (ganda)

6 Seasoning cubes  Maggi

7 Palm oil (Manja)

8 Scott bo (attaruhu)

9 Onions  .(albasa)

10 Beef meat (Naman saniya)

11 Daddawa yar kadan.

12 Spices kadan

Da farko a jajjaga attaruhu  da  albasa  guri daya asaka  manja a wuta  yayi zafi sai a zuba attaruhu da albasa da dan da daddawa kadan sai a

soyasu kadan sai a kawo egusi a xuba a ciki a cigaba da juyashi occasionally har sai  manja ya ratso jikin  egusi din sai a kawo ruwan tafashen nama a xuba a juyashi sosai sai a rufe.

Dama kin wanke kpomo (gandarki) ki dan dafata tayi laushi.

Sai ki bude tukunyarki sai ki xuba kpomo dinki ki kara ruwan zafi ki juya ki rufe bayan wasu mintina sai kisa beef meat dinki wato naman sa  sai ki juya bayan minti kadan sai kisa stock fish da dried fish dinki ki juya ki  rufe ki barshi y kara dahuwa sai kisa seasoning cubes da  cray fish  dinki dakakke ki juya sosai ki rufe xaki iya kara dafaffen ruwa kadan sai ki rufe ki barshi for some minutes sai kisa spices dinki ki Kawo ugu leaves dinki da kika wanke kika tsane ki xuba ki barshi kamar  5 minutes sai ki sauke. Aci dadi lafiya

0 Response to "Yadda ake miyar egushi"

Post a Comment