Yadda ake farfesun kifi
Wednesday, September 11, 2024
Comment
Yadda ake farfesun kifi
Kifi
Lemun tsami
Tattasai
Tarugu
Albasa
Lawashi
Seasoning da maggi
Garlic
Kayan kamshi
Fish spices
Yadda ake hadawa
Farko za ki wanke kifin tsaf sannan ki tsane shi ki sake wankewa idan kina da vinegar ki diga ki sake sa lemun tsami. A sa shi a tukunya a saka ruwa kadan kaman 1/2 kofi sai a dora a wuta. Ki zuba garlic da seasoning da komai a lokacin. Idan ya fara dahuwa sai a saka albasa da lawashinki a ciki. Kada a juya shi tururin Saman ya ishi saman kifin dahuwa idan yayi sai a sauke.
0 Response to "Yadda ake farfesun kifi"
Post a Comment