-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda ake Dambun shinkafa

Yadda ake Dambun shinkafa

Yadda ake Dambun shinkafa



Kayan hadi

1. Shinkafa

2. Zogale

3. Mai

4. Tattasai

5. Albasa

6. ama ko kifi

7. Maggi

8. Gishiri


Yadda Zaki Hada

Ki bada a barzo shinkafa saiki sa rariya tankaden gari ki fidda gari Dan kar dambun ya hade. Saiki wanke shinkafar da aka barza ki yanka nama kanana cikin ta saiki zuja su hade ki zuba ga abunyin dambu, Saiki yanka tarugu albasa da tattasai ki hada da zogale ki wanke. Saiki kwashe danbun da kika Dora    a wuri mai fadi ki zuba su zogale da maggi da gishiri kiyayyafa ruwa ki juya suhade ki mayar ya qara turara idan yayi ki sauke kiss mai shikenan. Amma idan da steamer zakiyi komai zaki zuba a shinkafar ki zuba. Amma idan da abun yi na gargajiya zakiyi yafi kyau ayi bugu 2 yadda nayi bayani. Kuma idan kinaso zaki iya sa su karas, cucumber, cabbage, grean beans dadai sauransu Aci ly.

0 Response to "Yadda ake Dambun shinkafa"

Post a Comment