-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Shafin Daukar Ma'aikata na eHealth Africa (eHA) ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

Shafin Daukar Ma'aikata na eHealth Africa (eHA) ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

Shafin Daukar Ma'aikata na eHealth Africa (eHA) ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata

eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato "decision-making," a cikin al'umma.

eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.

A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:

1. Associate Manager, Human Resources - Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/493

2. Senior Coordinator, Human Resources - Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/494

3. Coordinator, Helpdesk - Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/497

4. Chief Internal Auditor - Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/495

5. Senior Coordinator, Internal Audit - Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/496

6. Driver - Abuja  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/498

7. Coordinator, GIS / Data Analytics - Abuja/Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/473

8. Senior Associate, GIS Data Analytics (Consultant) - Kano, Kebbi, Sokoto, and Zamfara  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/463

9. Associate Manager, Knowledge Management - Abuja/Kano  

   - Latsa nan domin cikewa:  https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/481

0 Response to "Shafin Daukar Ma'aikata na eHealth Africa (eHA) ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata"

Post a Comment