-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sanarwa ga Masu Sha'awar Aikin NGOs: An Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives ga Masu Takardun Shaida na Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc

Shirin New Incentives yana tallafa wa marasa karfi domin ceto rayuwarsu daga kangi. Shirin yana bayar da rigakafi ga kananan yara da kuma taimaka musu wajen shawo kan kalubalen yau da kullum da sauran matsaloli. 

Shirin New Incentives yana aiki a Arewacin Najeriya, a jihohin da suka hada da: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, Kebbi, Adamawa, Borno, Taraba, da Yobe.

Kamar yadda muka yi alkawari a baya, za mu sanar da ku idan shafin daukar sabbin ma'aikata ya bude. 

Duba da wannan damar, haskenews.com.ng ta tattara ayyukan da aka bude a shafin New Incentives. Wannan dama ce ga matasa masu sha'awar aiki da New Incentives, musamman masu digiri na Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc. 

Ayyuka da aka bude

1. 2x Auditors  

   - Location: Northeast & Northwest, NG  

   - Type: Full-Time  

   - Department: Audits & Investigation  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/2577f1872855-2x-auditors

2. 2x Senior Auditor  

   - Location: Northeast & Northwest, NG (Remote, any location)  

   - Type: Full-Time  

   - Department: Audits & Investigation  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-2x-senior-auditor

3. Assistant Field Managers - Internal Vacancy (Multiple)  

   - Location: Northeast, NG  

   - Type: Full-Time  

   - Department: Operations  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6dead18c734d-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple

4. Auditors  

   - Location: Northeast & Northwest, NG  

   - Type: Full-Time  

   - Department: Audits and Compliance  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors

5. Field Officers (entry-level) - Niger State  

   - Location: Niger, NG  

   - Type: Full-Time  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state

6. Field Officers (entry-level) - Yobe State  

   - Location: Yobe, NG  

   - Type: Full-Time  

   - Latsa Nan Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state

Allah yasa mu dace

1 Response to "Sanarwa ga Masu Sha'awar Aikin NGOs: An Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives ga Masu Takardun Shaida na Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc"