Labari ga Masu Neman Aiki a Hukumar Kashe Gobara(Fire Service): Yadda Zaku Duba Sunayenku
Monday, September 16, 2024
1 Comment
Labari ga Masu Neman Aiki a Hukumar Kashe Gobara(Fire Service): Yadda Zaku Duba Sunayenku
Aikin Hukumar:
Hukumar kashe gobara (Fire Service) ta Najeriya tana da alhakin kashe gobara, kare rayuka da dukiyoyi, kula da tsaftar wurare, ilmantar da jama'a kan yadda za a guji gobara, da bincike kan dalilan gobara. Tana da ofisoshi a jihohi da manyan birane don tabbatar da tsaro daga gobara.
Ga waɗanda suka cike gurabun neman aiki a Hukumar kashe gobara (Fire Service):Ku garzaya shafin yanar gizon hukumar domin duba sunayenku.
Yadda Zaku Duba Sunayenku:
Domin duba sunayenku a hukumar, ku latsa https://cdcfib.career, sannan ku saka Application Code ɗinku da kuma lambar wayarku.
Allah yasa mu dace baki ɗaya.
The portal is not open
ReplyDelete