-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

UNICEF ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata a Nigeria

UNICEF ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata a Nigeria

Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) Ya Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF tana da kudurin cewa kowane yaro yana da hakkin girma cikin aminci da kyakkyawan muhalli. A koda yaushe, gidauniyar UNICEF tana daukar ma’aikata domin cimma manufofinta na tallafawa kananan yara.

Shin kai/ke daya daga cikin masu sha'awar aiki a gidauniyar UNICEF? Idan amsarka ita ce "EH," gidauniyar UNICEF ta bude shafin daukar sabbin ma’aikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa. Zaɓi bangaren da ya burge ka/ki domin cikewa.


1. Chief Of Health P5 (#84456)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 30 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575244/chief-of-health-p5-84456-ft-abuja-nigeria


2. Nutrition Officer (NO-B) (#130225)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 19 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575252/nutrition-officer-nob-abuja-nigeria-130225-temporary-appointment-6-months


3. Construction Specialist (NOC) (#130279)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 11 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575250/construction-specialist-noc-abuja-nigeria-130279-temporary-appointment-300-days


4. Education Specialist (NOC)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 12 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575213/vacancy-announcement-education-specialist-noc-abuja-nigeria


5. Health Officer (NOB) (#90846)  

   - Location: Sokoto, Nigeria  

   - Deadline: 17 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575175/vacancy-announcement-health-officer-nob-ft-sokoto-nigeria-90846


6. Administrative Assistant (G4) (#42139)  

   - Location: Bauchi, Nigeria  

   - Deadline: 17 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575169/vacancy-announcement-administrative-assistant-g4-ft-bauchi-nigeria-42139


7. Health Specialist (NO-3) (#63665)  

   - Location: Kaduna, Nigeria  

   - Deadline: 12 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575086/health-specialist-no3-kaduna-nigeria-63665-fixed-term


8. Logistics Assistant (GS-5) (#130215)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 12 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/575063/logistics-assistant-gs5-abuja-nigeria-130215-temporary-appointment-364-days


9. Adolescent Development Specialist (U-Report) (NO-3) (#118380)  

   - Location: Abuja, Nigeria  

   - Deadline: 10 Sep 2024, 11:55 PM  

   - Latsa nan domin cikewa: https://jobs.unicef.org/en-us/job/574791/adolescent-development-specialist-ureport-no3-abuja-nigeria-118380-fixed-term

0 Response to "UNICEF ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma'aikata a Nigeria"

Post a Comment