-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Aikin NGOs: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Save the Children na ɗaya daga cikin manyan ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya da suka himmatu wajen taimakon yara masu buƙata. Ƙungiyar tana gudanar da shirye-shirye a kasashe sama da 120, tana ceto yara ƙanana daga yunwa, wahala, da kuma fafutukar kare haƙƙinsu, tare da taimaka musu su cimma burinsu.

Ƙungiyar agaji ta Save the Children tana aiki a Najeriya domin saboda daya daga cikin yara biyar a ƙasar na mutuwa kafin su kai shekaru biyar. Har ila yau, kusan kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta kuma suna tilasta yin aiki don rayuwa. Bugu da ƙari, kusan yara miliyan biyu sun rasa iyaye ɗaya ko duka biyu saboda kamuwa da cutar kanjamau (AIDS).

A halin yanzu, ƙungiyar Save the Children ta buɗe shafin ɗaukar sabbin ma'aikata a fannoni daban-daban kamar yadda zaku gani a ƙasa.

1. Administration Coordinator  

   - Latsa nan domin cikewa

2. Fleet Coordinator  

   - Latsa nan domin cikewa

3. Administration Assistant  

   - Latsa nan domin cikewa

4. Driver  

   - Latsa nan domin cikewa

5. Head of Monitoring, Evaluation, Accountability & Learning (MEAL)  

   - Latsa nan domin cikewa

0 Response to "Aikin NGOs: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children"

Post a Comment