Tallafin Gwamnatin Tarayya 6 Da Ake Cikewa Yanzu Haka
Thursday, August 8, 2024
Comment
Tallafin Gwamnatin Tarayya 6 Da Ake Cikewa Yanzu Haka
Yadda zaku cike SUPA Initiative, NELFUND, National Youth Investment Fund (NYIF), Renewed Hope Cities, 3 Million Technical Talent (3MTT), Consumer Credit
SUPA Initiative
Taimako da horo ga masu sana'o'in hannu.
Cike fom: supa.itf.gov.ng
NELFUND
Tallafi ga ɗaliban Najeriya masu ƙaramin ƙarfi.
Cike fom: nelf.gov.ng
National Youth Investment Fund (NYIF)
Tallafi da lamuni ga matasa daga shekara 18 zuwa 40.
Cike fom: bit.ly/NYIF-APPLY
3 Million Technical Talent (3MTT)
Koyarwa da damar samun ilimi a fasahar zamani.
Cike fom: 3mtt.nitda.gov.ng
Renewed Hope Cities
Gidaje 100,000 ga masu matsakaicin karfi.
Cike fom: renewedhopehomes.fmhud.gov.ng
Consumer Credit
Damar samun lamuni don haɓaka kasuwanci.
Cike fom: credicorp.register.ng
0 Response to "Tallafin Gwamnatin Tarayya 6 Da Ake Cikewa Yanzu Haka"
Post a Comment