Masu Shawar Aiki da Ƙungiyar Agaji ta Save the Children An Fara Cike Aiki a Reshen Jahar Kano
Masu Shawar Aiki da Ƙungiyar Agaji ta Save the Children An Fara Cike Aiki a Reshen Jahar Kano
Save the Children na daya daga cikin manyan Ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeria da ta himmatu akan yara mabukata, Ƙungiyar na gudanar da shirye-shirye a cikin kasashe sama da 120. Domin ceto yara Ƙanana daga cikin yunwa, matsanancin hali, fafutukar kwato musu hakkinsu, taimaka musu su cika damarsu.
Ƙungiyar agaji ta Save the Children tana aiki a Najeriya domin daya daga cikin yara biyar a Najeriya na mutuwa kafin ya cika shekaru biyar. Kimanin kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta kuma dole ne su yi aiki don su rayu yayin da kusan yara miliyan 2 suka rasa iyaye ɗaya ko duka biyu a kamuwa da cutar AIDS.
A yanzu Ƙungiyar agaji ta Save the Children ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa.
1. Household & Economic Strengthening (H E S) Coordinator - PLANE, Kano.
2. Social and Behaviour Change Project Manager - PLANE, Kano (Re-advertised).
3. Gender and Disability Inclusion Coordinator - PLANE, Kano.
0 Response to "Masu Shawar Aiki da Ƙungiyar Agaji ta Save the Children An Fara Cike Aiki a Reshen Jahar Kano"
Post a Comment