Gwamnatin Tarayya da Hukumar Industrial Training Fund (ITF) Sun Buɗe Shafin Koyar da Sana’o’in Hannu Mai Taken Skill-Up Artisans (SUPA)
Gwamnatin Tarayya da Hukumar Industrial Training Fund (ITF) Sun Buɗe Shafin Koyar da Sana’o’in Hannu Mai Taken Skill-Up Artisans (SUPA)
Gwamnatin Tarayya za ta bayar da horo na koyon sana’o’i. Hukumar Industrial Training Fund karkashin jagorancin gwamnatin Tarayya za ta horar da matasan Najeriya a fannoni daban-daban domin dogaro da kai. Shirin ya kasu gida biyu: shashen masu koyo da kuma shashen wadanda za su samu takardar shedar kammalawa tare da tallafin fara kasuwanci domin dogaro da kai.
Sana’o’in da za a koyar sun haɗa da:
- Building and Construction
- Hospitality Management
- Power
- Leather Works
- Agric/Agro Allied
- Fashion Design
- ICT
- Arts and Crafts
- Appliance Service Technician
- Interior Design
- Vehicle Auto Services
- Cosmetology
- Facility Management and Planning
Yadda Zaku Cike:
Idan kuna da sha’awar cike wannan damar, ku latsa shafin yanar gizo dake ƙasa:
Latsa nan: https://supa.itf.gov.ng
Allah yasa mu dace baki ɗaya.
0 Response to "Gwamnatin Tarayya da Hukumar Industrial Training Fund (ITF) Sun Buɗe Shafin Koyar da Sana’o’in Hannu Mai Taken Skill-Up Artisans (SUPA)"
Post a Comment