-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar eHealth Africa (eHA)

Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar eHealth Africa (eHA)

Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar eHealth Africa (eHA) 

eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato "decision-making," a cikin al'umma.

eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.

A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:

1. Associate, Operations Engineering

   - Location: Abuja/Kano

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/480


2. Associate, Technician Operations Engineering

   - Location: Kano

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/482


3. Coordinator, Facility

   - Location: Kano

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/479


4. Coordinator, Operations

   - Location: Maiduguri, Borno

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/483


5. Driver

   - Location: Nigeria

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/430


6. EOC IT/ADMIN Coordinator

   - Location: Kano, Kebbi, Sokoto, and Zamfara

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/451


7. Secretary to the Incident Manager

   - Location: Nigeria

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/433


8. Machine Learning, Data Coordinator

   - Location: Kano/Abuja

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/478


9. Associate Manager, Program Delivery {PEOC}

   - Location: Kano

   - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/466



10. Senior Program Manager (Expat)

    - Location: Abuja

    - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/439

 

11. Associate Manager, Knowledge Management

    - Location: Abuja/Kano

    - Shafin cikewa: https://ehealthafrica.bamboohr.com/careers/481

0 Response to "Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar eHealth Africa (eHA) "

Post a Comment