Kar Muyi Wasa da Wannan Damar: Gidauniyar eHealth Africa (eHA) Na Neman Sabin Ma'aikata
Kar Muyi Wasa da Wannan Damar: Gidauniyar eHealth Africa (eHA) Na Neman Sabin Ma'aikata
eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato "decision-making," a cikin al'umma.
eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.
A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:
1. Coordinator, Grants & Contract
- Location: Abuja/Kano
2. Manager, Grants and Contract
- Location: Abuja/Kano
3. EOC Admin / IT Coordinator
- Location: Kaduna
4. EOC Admin / IT Coordinator (Kano State)
- Location: Kano
5. EOC Office Manager (Kebbi)
- Location: Kebbi
6. EOC Office Manager (Zamfara)
- Location: Zamfara (Gusau)
7. Secretary to the Incident Manager
- Location: Nigeria
8. Machine Learning, Data Coordinator
- Location: Kano/Abuja
9. Associate Manager, Program Delivery (PEOC)
- Location: Kano
10. Senior Program Manager (Expat)
- Location: Abuja
11. Research Project Manager
- Location: Abuja/Kano
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Kar Muyi Wasa da Wannan Damar: Gidauniyar eHealth Africa (eHA) Na Neman Sabin Ma'aikata"
Post a Comment