-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar Ma'aikata: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Haƙar Mai na Shell Petroleum Development Company of Nigeria Limited (SPDC)

Kamfanin Haƙar Mai na Shell Petroleum Development Company of Nigeria Limited (SPDC) shi ne jagora a masana'antar man fetur a Najeriya. SPDC shi ne mai kula da haɗin gwiwar NNPC/SPDC/Total Energies/NAOC kuma yana samar da mai da iskar gas daga ƙasa da shallow water oil zuwa kasuwannin cikin gida da na ƙetare daga ayyukansa a Yankin Neja Delta. SPDC na aiki tare da gwamnati da kuma sauran hukumomi domin rage gurbatar muhalli.

A yanzu haka Kamfanin ya bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban-daban, masu bukata zamu saka maku link da a kasa domin cikewa

1. Finance Advisor SAP FICO

   - Latsa nan domin cikewa

2. Finance Advisor

   - Latsa nan domin cikewa

3. Finance Analyst

   - Latsa nan domin cikewa

4. Finance Adviser/Analyst

   - Latsa nan domin cikewa

5. Finance Advisor Insurance

   - Latsa nan domin cikewa

0 Response to "Daukar Ma'aikata: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Haƙar Mai na Shell Petroleum Development Company of Nigeria Limited (SPDC)"

Post a Comment