Aikin Kamfani: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Kamfanin Dangote
Monday, July 22, 2024
Comment
Aikin Kamfani: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Kamfanin Dangote
Kamfanin Dangote na farin cikin sanar da daukar sabbin ma'aikata a wasu bangarori masu muhimmanci. A halin yanzu, an bude shafin don cike guraben ayyuka a bangarori daban-daban kamar haka:
1. Masu gyaran famfo (Plumber)
2. Kafintoci (Carpenter)
3. Masu duba kayan aiki (Quantity Surveyor)
4. Injiniyan gini (Construction Engineer)
5. Mataimakin Injiniyan Gine-Gine (Assistant Civil Engineer)
Kamfanin Dangote na maraba da dukkanin masu neman aiki da su shigar da takardun neman aiki cikin lokaci domin samun damar samun aikin da suke bukata.
0 Response to "Aikin Kamfani: Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Kamfanin Dangote"
Post a Comment