Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukumar yan sanda ta Najeriya na 2021/2022
Wednesday, June 5, 2024
Comment
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukumar yan sanda ta Najeriya na 2021/2022.
Idan dai ba a manta ba NPF ta fara daukar wasu sabbin jami’an ‘yan sanda 10,000 tun a gwamnatin aiki Buhari aka fara daukar yan sanda 10k duk shekara domin bunkasa ma’aikata da karfin ‘yan sandan Najeriya.
Ga cikakken jerin sunayen a nan zaka iya dubawa hakika hukumar yan sanda ya tayi tsari mai kyau ganin ko wacce Karamar Hukuma an fitar mata da hakkin ta inda ko wacce akalla an dauki mutane 10.
Mutum 9k aka dauka bangaran general duty 9,000
Specialist ma an dauki mutum 1k
https://www.policeservicecommission.cloud/
Shafinda zaku iya duba sunayenku
0 Response to "Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da jerin sunayen wanda suka yi nasarar samun aiki a hukumar yan sanda ta Najeriya na 2021/2022"
Post a Comment