-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Save the Children tana ɗaya daga cikin manyan Ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya da ta himmatu wajen taimakon yara mabukata. Ƙungiyar tana gudanar da shirye-shirye a ƙasashe sama da 120, domin ceto yara ƙanana daga cikin yunwa, matsanancin hali, da fafutukar kwato musu hakkinsu, tare da taimaka musu su cimma burinsu.

Ƙungiyar agaji ta Save the Children tana aiki a Najeriya ne domin ɗaya daga cikin yara biyar a Najeriya na mutuwa kafin su cika shekaru biyar. Kimanin kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta kuma suna tilasta yin aiki don su rayu, yayin da kusan yara miliyan 2 suka rasa iyaye ɗaya ko duka biyu sakamakon kamuwa da cutar AIDS.

A yanzu, Ƙungiyar agaji ta Save the Children ta buɗe shafin ɗaukar sabbin ma’aikata a fannoni daban-daban kamar yadda za ku gani a ƙasa.


1. Education Programme Officer

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

2. Monitoring Evaluation Accountability and Learning (MEAL) Officer

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

3. Accountability Officer

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

4. Programme Manager/Deputy Consortium Lead, European Union (EU)

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

5. Monitoring Evaluation Accountability and Learning Coordinator (EU) - Jigawa

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

6. Monitoring Evaluation Accountability and Learning Officers – EU, Jigawa & Kano

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

7. Advocacy and Community Engagement Coordinator

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

8. Project Director

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

9. MEAL Assistant

   - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

10. MEAL Coordinator

    - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

11. Advocacy and Campaign Coordinator (EU) - Jigawa

    - Latsa nan domin cikewa: LATSA NAN

Allah yasa mu dace

0 Response to "Masu riƙe da Takardar Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an buɗe shafin ɗaukar ma’aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children"

Post a Comment