Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives
Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, Kebbi, Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, da Yobe).
Kamar yadda mukayi maku alkawari a baya na cewa dazaar sun bude shafin daukar sabin ma'aikata zamu sanarda ku.
Duba da wannan damar haskenews.com.ng ta tattara ayyuka da aka bude a shafin New Incentives don haka wannan damace ga matasa masu shawar yinki da New Incentives musamman masu Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.
Ayyuka da aka bude
1. Field Officers (entry-level) - Bauchi State
- wuri: Bauchi, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state
2. Field Officers (entry-level) - Gombe State
- wuri: Gombe, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state
3. Field Officers (entry-level) - Jigawa/Katsina/Zamfara
- wuri: Jigawa/Katsina/Zamfara, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/1b0a4d9ed51a-field-officers-entry-level
4. Field Officers (entry-level) - Kaduna State
- wuri: Kaduna, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state
5. Field Officers (entry-level) - Kano State
- wuri: Kano, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/2eed96d7eb0a-field-officers-entry-level-kano-state
6. 1x Supply-Side Officer
- wuri: Katsina, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/19349457f976-1x-supply-side-officer
7. States Partnership Manager (Supply-Side)
- wuri: Katsina, NG - Remote (Any Location)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/63b3014c3c20-states-partnership-manager-supply-side
8. Field Officers (entry-level) - Kebbi State
- wuri: Kebbi, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state
9. Auditors
- wuri: Northeast & Northwest, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/ad24480dc2d7-auditors
10. 2x Senior Auditor
- wuri: Northeast & Northwest, NG - Remote (Any Location)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/cf988404b99d-2x-senior-auditor
11. Assistant Field Managers - Internal Vacancy (Multiple)
- wuri: Northeast, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6dead18c734d-assistant-field-managers-internal-vacancy-multiple
12. Field Manager (Internal & External Vacancy)
- wuri: Northwest, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/7cdc5f19c60d-field-manager-internal-external-vacancy
13. Field Officers (entry-level) - Sokoto State
- wuri: Sokoto, NG
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state
14. 3x Human Resources Officer
- wuri: Zamfara, Sokoto, Kebbi, Katsina, NG - Remote (Any Location)
- Latsa nan domin cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/3114e63d9fda-3x-human-resources-officer
Note: You're not allowed to copy any of this article until you seek permission. Thanks for being with us at www.haskenews.com.ng
0 Response to "Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives"
Post a Comment