-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Kungiyar Danuwa Empowerment Foundation na Daukar Enumerators

Kungiyar Danuwa Empowerment Foundation na Daukar Enumerators

Kungiyar Danuwa Empowerment Foundation na Daukar Enumerators

Danuwa Empowerment Foundation ƙungiya ce mai himma da sadaukarwa don samar da al'umma mai daidaito, dama, da rayuwa mai mutunci ga kowa. ƙungiyar tana ƙarfafa matasa, 'yan mata, da ƙungiyoyi masu rauni ta hanyar haɗin gwiwar ayyuka, bayar da shawarwari da haɓaka canji mai dorewa. ƙungiyar tana aiwatar da sabbin shirye-shirye da tsare-tsare waɗanda ke magance matsalar ilimi, kiwon lafiya, WASH, daidaiton jinsi, da ƙarfafa tattalin arziki. 

Yanzu haka ƙungiyar ta bude shafin daukar sabin enumerators domin yi aikin wucen gadi dasu. Don haka masu shawar cikewa zasu iya latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa domin fara aikace-aikacensu. Yana da kyau mu sani cewa shi dai wannan aiki da aka bude na wucen gadi ne kuma ita wannan ƙungiyar NGO ce wato non-govermental organization. 

Shafin cikewa, latsa nan: https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSf6TeJuSJ7J8RvHQR3CGVAp1i-3yhebVW0vuNe2h7kMt7QPjA/viewform

0 Response to "Kungiyar Danuwa Empowerment Foundation na Daukar Enumerators"

Post a Comment