Masu Shawar Aikin Kamfani Ga Dama Ta Samu: Kamfanin Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) Ya Bude Gurabun Daukar Ma'aikata
Masu Shawar Aikin Kamfani Ga Dama Ta Samu: Kamfanin Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) Ya Bude Gurabun Daukar Ma'aikata
Kamfanin Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) kamfanine da aka gina don haɓaka tattalin arziki ta hanyar tallafawa, sarrafawa da saka hannun jari da ayyukan sabis. Kamar yadda kamfanin ya fitar a cikin harshen turanci.
Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) is here to drive economic development by promoting, managing and investing in real sector and service projects that maximize stakeholders value.
A yanzu haka Kamfanin Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) ya fitar da gurabun ayuka kamar su:
Water Factory:
1. Production Manager
2. Customer Service Officer
3. Sales / Marketing Representatives
4. Storekeeper
5. Production Assistants
6. Maintenance Officer
7. Drivers
8. Cleaners
9. Security Personnel
Bakery:
1. Production Manager
2. Quality Assurance Officers
3. Customer Service Officers
4. Sales / Marketing Representatives
5. Storekeeper
6. Maintenance Officers
7. Drivers
8. Cleaners
9. Security PersonnePersonne
Yadda zaku cike
Masu shawar cike wadannan ayuka su latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
0 Response to "Masu Shawar Aikin Kamfani Ga Dama Ta Samu: Kamfanin Benue Investment and Property Company Limited (BIPC) Ya Bude Gurabun Daukar Ma'aikata"
Post a Comment