Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Sydani Initiative for International Development
Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Sydani Initiative for International Development
Sydani Initiative for International Development kamfani ne mai ba da shawara kan gudanarwar ayuka da ke Abuja, Najeriya. Kamfanin na aiki ne tare da ƙwararrun masu ba da shawara na gudanarwa, tsarawa, tuntubarwa, saka idanu da kimanta shirye-shirye masu tasiri da tsoma baki don inganta fannin kiwon lafiya da zamantakewa a Najeriya da duniya baki ɗaya.
Gidauniyar Sydani Initiative for International Development ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori daban daban da suka hada da:
1. Immunization Consultant
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715215
2. Human Resources for Health Consultant
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715236
3. Immunization Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715237
4. Supply Chain Officer - Primary Health Care
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715238
5. Health Financing Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715239
6. Monitoring, Evaluation and Learning (MEL) Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715240
7. Social and Behaviour Change Communication (SBCC) Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715241
8. Research and Knowledge Management Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715242
9. Agriculture Expert
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715243
10. Consultant, Human Resource for Health
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715244
11. Technical Assistant to the NHIA
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715251
12. M&E Immunization Manager
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715272
13. Country Program Director
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715273
14. Front Desk Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715281
15. Public Health Gender Equality and Equity Expert
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715293
16. Social and Behaviour Change Communication Immunization Specialist
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715298
17. Procurement Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715299
18. Research Institute Lead
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715326
19. Human Resource Specialist
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715336
20. Business Development Lead
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715356
0 Response to "Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar Sydani Initiative for International Development"
Post a Comment