Daukar Ma'aikata: Shafin Daukar Ma'aikata na Gidauniyar Medecins Sans Frontieres (MSF) Ya Fara Aiki
Daukar Ma'aikata: Shafin Daukar Ma'aikata na Gidauniyar Medecins Sans Frontieres (MSF) Ya Fara Aiki
Medecins Sans Frontieres (MSF) kungiya ce ta kasa da kasa, mai zaman kanta, tare da bayarda agaji ga al'umma. Ƙungiyar tana ba da taimako ga al'ummomin da ke cikin matsi, ga waɗanda bala'o'i suka fadawa na halitta ko na mutum ya shafa, ga waɗanda rikici ya rutsa da su, ba tare da nuna wariya ba, ba tare da la'akari da launin fata, addini, akida ko siyasa ba.
A yanzu haka Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF) sun bude shafin cike ayuka a bangarori iri-iri domin cikewa biyomu a wannan shafin ko ku duba a kasa yakin ku latsa aikinda ya burgeku da zarar kun latsa zai kaiku zuwa shafin cikewa kai tsaye
Ayyuka da aka bude
1. Health Promoter
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715868
2. IEC Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715868
3. Data Entry Operator
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715869
4. Nursing Team Supervisor
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715870
5. Supervisor - Medical Data Entry
- Shafin cikewacikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715871
6. Purchasing Officer
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715872
7. Driver
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715873
8. Interpreters
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715874
9. Storekeeper
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/715875
Allah yasa muyi cikin nasara
0 Response to "Daukar Ma'aikata: Shafin Daukar Ma'aikata na Gidauniyar Medecins Sans Frontieres (MSF) Ya Fara Aiki"
Post a Comment