Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Alan & Grant
Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Alan & Grant
Alan & Grant, Kamfanin Bayar da Shawarwari ne akan Kasuwanci. Ta hanyar samar da tunanin kirkire-kirkire da dabaru, Kamfanin na haɓaka hanyoyin da suka dace da tasiri ga abokan ciniki ko kasuwanci. A yanzu haka kamfanin Alan & Grant ya fitarda shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori iri-iri da suka hada da:
1. Station Sales Executive - Katsina
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716022
2. Station Sales Executive - Kaduna
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716023
3. Station Sales Executive - Kano
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716024
4. Sales Regional Manager, South West
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716027
5. Sales Regional Manager, North
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716028
6. Station Sales Executive - Kebbi
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716034
7. Station Sales Executive - Jigawa
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716320
8. Station Sales Executive - Adamawa
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716321
9. Station Sales Executive - Sokoto
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716322
10. Station Sales Executive - Zamfara
- Shafin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/716323
Allah yasa mu dace baki daya
0 Response to "Daukar Ma'aikata: Masu Kwalin OND, NCE, Diploma, HND, BSc. MSc. da Ph. D An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Kamfanin Alan & Grant"
Post a Comment