Kalam soyayya, salon text da safe zuwa ga habibiya
Kalam soyayya, salon text da safe zuwa ga habibiya.
Assalamu Alaikum habibiyata ina kwana sahibul kalbi, kin tashi lafiya to Allah ya raya minke my honey, yai miki Albarka, na tashi na kasa komai saboda rashin jinki akusa dani, kar kiyi tunanin zan iya wani abun ba tare dake akusa ba, to wanene ni idan bakya nan, kin sanfa nine wata me zarah tauraruwa mai haskawa, na zamo ke kin zama ni babu batun rabuwa, dafatan zaki zakiyi break fast lafiya, ki gaida Su mama karki manta, by by
Kalaman soyaiya masu dadi, ga masoyiya,
Aminci Allah ya tabbata agareki ya ta farkon farkon agurina, kuma ta farkon farko acikin zuciyata kuma ta karshe agurina, ko zafi ko koda da rana koda dadi koba dadi bazan barki ba, zan cigaba da kaunarki da begenki da kuma tarairayarki har na ragowar tsawan rayuwata, ki sani cewa zan iya kulawa dake fiye da kaina, kuma zan cigaba da nuna miki kauna Mara mistuwa domin soyaiyar dana miki ta wuce ta da, da uwa, kisa aranki cewa kin samu gwarzon namiji tsayaiye namiji Wanda ze share miki kukanki, bazan bari hawayenki su zuba ba indai ina raye,
Sakon kalaman soyaiya masu dadi ga masoyiya.
Barka da Rana masoyiya abar kauna, kuma abincin ruhina, Amaryata babban fatan da nake abani ke sahibata a aura minki na zauna dake naita kallan fuskarki me kyalkyali da sheki bazan gaji da kallanki ba, akoda yaushe, indai kina tare dani tabbas kin wuce raini, ba abinda zaki nema agurina ban mikiba indai baifi karfina ba, zan kula dake iya karfin iyawata bazan bari ki wahalaba annurin zuciyata, babu wata awajena saiki kuma ke kadaice nasaka asashena wata bazata taba iya meye gurbinki awajena ba, kuma bazata zama kamar keba
0 Response to "Kalam soyayya, salon text da safe zuwa ga habibiya"
Post a Comment