Yanda zakuyi NIN verification na Tallafin Gwamnatin Tarayya mai taken "Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)"
Saturday, March 16, 2024
4 Comments
Yanda zakuyi NIN verification na Tallafin Gwamnatin Tarayya mai taken "Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)"
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu mai albarka www.haskenews.com.ng ayau zamu tattauna akan sabon tsari da aka fitar a shafin cike Tallafin Gwamnatin Tarayya mai taken "Presidential Conditional Grant Scheme (PCGS)" kamar yadda suka bayyana a shafin su da cewa
Hausa - Masu neman Tallafi, waɗanda suka riga suka cike fom, su hanzarta sabunta/tantance NIN ta hanyar latsa wannan yanar gizon: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
Turanci- NIN is a major requirement for the Federal Government Grants Scheme Grants Applicants, who already filled the form, should update their NIN by clicking this link: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
- Domin sanin yadda zakuyi verify ko tantance NIN naku karanta bayani a kasa
- Da farko zaka bi wannan link din
- https://www.fedgrantandloan.gov.ng/
- Bayan ya bude zai kaika wajan da za kaga an rubuta #apply for grant, saika shiga wajan.
- Bayan ka dannan zai kara bude maka wani wuri da link a tsakakiya kamar haka
- https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/auth/nin/register
- Saika danna link din, zai bude maka wajen da zaka fara sa numbar waya, wanda kayi register dashi tin a farko, daga nan kuma zai dauko bayananka, sannan za'a a baka wajan da zaka saka nin nomber dinka.
- Bayan kai saka shikenan, in sha allahu abinda zai biyo baya za kaga 50k dinka, matukar account din daka saka tin a farko daidai yake
Allah yasa mu dace.
Application error yakesawa
ReplyDeleteIdan yace candidate not found with phone number me yake nufi?
ReplyDeleteNawa yabude nasa nin ina yanata process
ReplyDeleteThank you for beingg you
ReplyDelete