Hukumar Fasahar Zamani ta eHealth Africa (eHA) Ta Sake Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
Hukumar Fasahar Zamani ta eHealth Africa (eHA) Ta Sake Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al'ummomin a yankin Africa. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu ne wajan tabbatarwa da sarrafa bayanai da inganta shawara wato "decision-making" acikin al'umma.
eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.
A yanzu haka Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma'aikata a bangori daban-daban da suka hada da:
1. Human Resources - Kano
2. ICT Services - Helpdesk - Kano
3. ICT Services - Systems Admin - Kano
4. ICT Services - Network Admin - Kano & Abuja
5. Communications - Kano & Abuja
6. Program Delivery (Project Management) - Borno, Kano & Abuja
7. Data Analysis - Abuja
8. Operations (Facility) - Kano, Abuja & Borno
9. Operations Engineering - Kano
10. Emergency Operations Center (EOC) - Abuja & Katsina
11. Internal Audit - Kano
12. New Business Development - Abuja
13. Monitoring, Evaluation, and Research - Kano
14. Finance - Kano
15. Asset Management - Kano
16. Laboratory Management - Abuja
17. Executive Management (Finance & Admin) - Abuja
Yadda Zaku Cike
Idan kunada shawa a aiki a ma'aikatar eHealth muyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye
0 Response to "Hukumar Fasahar Zamani ta eHealth Africa (eHA) Ta Sake Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"
Post a Comment