Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike
Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike
An kafa kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya a shekarar 1960, kuma tana da hedikwatarta a Abuja. Tana da masu aikin sa kai sama da 500,000 da ma'aikata na dindindin 300 a fadin kasar. Kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) an kafa ta ne ta hanyar dokar majalisa. Wannan dokar ta nuna cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da NRCS a matsayin kungiyar agajin sa kai ta al'umma, mai taimakawa tare da tallafawa hukumomin gwamnati a yankunan kasar.
Ayyuka da aka bude
1. Branch Secretary
2. Branch Finance and Administrative Officer
3. Branch Disaster Management Officer
4. Branch Health and Care Officer
5. Branch Resource Mobilization and Training Officer
6. Branch Communications and PMEAL Officer
7. Branch Restoring Family Links (RFL) Focal Person
8. Branch Driver
9. Branch Security Guard
10. Divisional Secretary, Karasuwa
11. Divisional Secretary, Geidam
12. Divisional Secretary, Gujba
13. Divisional Disaster Management Officer, Karasuwa
14. Divisional Disaster Management Officer, Geidam
15. Divisional Health Officer, Karasuwa
16. Divisional Disaster Management Officer, Gujba
17. Divisional Health Officer, Geidam
18. Divisional Health Officer, Gujba
We are weting time
ReplyDelete