Ƙungiyar Committed to Good (Ctg) Ta Bude Shafin Daukar State Facilitator (Vsl) a Jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger Da Zamfara Zamfara
Thursday, November 16, 2023
9 Comments
Ƙungiyar Committed to Good (Ctg) Ta Bude Shafin Daukar State Facilitator (Vsl) a Jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger Da Zamfara Zamfara
Committed To Good (CTG) na daya daga cikin Ƙungiyoyi masu zaman kansu / Ƙungiyoyin Sa-kai a Najeria da suka samu lambar yabo. Ƙungiyar ta himmatu ne wajan bayarda tai makon gaggawa, ayyukan jin kai a wurarenda ke fama da rashin tsaro ko rikici a Najeria.
Ƙungiyar Committed To Good (CTG) a yanzu haka ta bude shafin daukar State Facilitator (VSL) a jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger da zamfara Zamfara. Za' a fara aikin a 01-Dec-2023.
Yadda zaku cike
Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa
Shafin Cikewa Kai Tsaye: https://app.tayohr.io/web/signup
Shafin Bayani: https://url1.io/s/GkydK
Allah yasa mu dace baki daya
Yes
ReplyDeletemustapha
ReplyDeleteyahaya
ReplyDeleteyes
ReplyDeletecaptcha
ReplyDeletehfbmrt
ReplyDeleteyes you did
ReplyDeletevzrh have
ReplyDeleteyour
ReplyDelete