Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children
Save the Children na daya daga cikin manyan Ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeria da ta himmatu akan yara mabukata, Ƙungiyar na gudanar da shirye-shirye a cikin kasashe sama da 120. Domin ceto yara Ƙanana daga cikin yunwa, matsanancin hali, fafutukar kwato musu hakkinsu, taimaka musu su cika damarsu.
Ƙungiyar agaji ta Save the Children tana aiki a Najeriya domin daya daga cikin yara biyar a Najeriya na mutuwa kafin ya cika shekaru biyar. Kimanin kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta kuma dole ne su yi aiki don su rayu yayin da kusan yara miliyan 2 suka rasa iyaye ɗaya ko duka biyu a kamuwa da cutar AIDS.
A yanzu Ƙungiyar agaji ta Save the Children ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa.
1. Administration Assistant
- Wurin aiki: Katsina
- Za'a rufe: 1st December, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Administration Assistant
2. Project Coordinator, Hershey
- Wurin aiki: Cross River
- Za'a rufe: 30th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Project Coordinator, Hershey
3. Project Manager, Hershey
- Wurin aiki: Ondo
- Za'a rufe: 30th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Project Manager, Hershey
4. Humanitarian MEAL Coordinator
- Wurin aiki: Borno
- Za'a rufe: 23rd November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Humanitarian MEAL Coordinator
5. MEAL Coordinator
- Wurin aiki: Borno
- Za'a rufe: 27th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa MEAL Coordinator
6. Information Systems and Technology (IS&T) Manager
- Wurin aiki: Abuja
- Za'a rufe: 24th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa (IS&T) Manager
7. Capacity Strengthening Expert - Human Resources and Admin Management
- Wurin aikis: Borno, Adamawa, Katsina & Cross River
- Za'a rufe: 20th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Human Resources and Admin Management
8. Capacity Strengthening Expert - Supply Chain (Logistics & Procurement)
- Wurin aikis: Borno, Adamawa, Katsina & Cross River
- Za'a rufe: 20th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Supply Chain (Logistics & Procurement)
9. WASH Technical Advisor
- Wurin aiki: Abuja
- Za'a rufe: 20th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa WASH Technical Advisor
10. Capacity Strengthening Expert - Programme Management & MEAL
- Wurin aikis: Borno, Adamawa, Katsina & Cross River
- Za'a rufe: 20th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Programme Management & MEAL
11. Capacity strengthening Expert - Financial Management
- Wurin aikis: Borno, Adamawa, Katsina & Cross River
- Za'a rufe: 20th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Financial Management
12. Education in Emergency Officer
- Wurin aikis: Benue
- Za'a rufe: 17th November, 2023.
- Shafin cikewa: Latsa Education in Emergency Officer
0 Response to "Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children"
Post a Comment